Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 29th July 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfiɗa : Tsokaci akan ayoyin ƙarshen na Suratun Nazia’at

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr.Muhammad Sani Umar R/Lemo OON

  1. Taɓa kare yana warware alwala?
  2. Yaya hallacin yin sadaƙa a zagayowar ranar da iyayen mutum suka rasu!
  3. Mace da aka yi mata rasuwa za ta iya raka waɗanda suka zo ta’aziyya har zuwa ƙofar gida?
  4. Haƙƙin ɗan’uwa akan ɗan’uwansa!
  5. Wanda ya kwanta asibiti har tsawon kwanaki goma sha ɗaya bai san in da yake ba – in ya samu sauki zai rama sallolin da bai yi ba a wannan hali?
  6. Matafiyi zai iya yin azumin nafila in ba wahala a cikin tafiyar ?
  7. Liman zai iya haɗa salloli ko ba dalili?
  8. Yaya matar mutum za ta yi masa addua in ya mutu!
  9. Yaya matar da take takaba za ta tantace ƙidayar kwanaki da za ta yi a takaba!
  10. Mace da ta ji ciwo aka ƙafar har ya goce kafin ta yi wankan tsarki, za a iya rufe wajen da leda akai ta banɗaki ta yi wanka?
  11. Mutumin da yake aiki a ‘pharmacy’ ya bada magani ba wanda aka zo nema ba, sanadiyar haka wanda ya yi amfani da maganin ya mutu, mai aki a pharmacy yana da laifi, hakanan wanda ya sa shi aiki da rashin cancantasa shi ma yana da laifi?
  12. Menene hallacin sana’ar siyar da makamai?
  13. Matsayin yin addu’a a zuciya!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories