Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo
1. Cewar ‘babu aure tsakanin miji da mata yana nufin saki?
2. Gaskiya ce in aka yi saki Al’arshin Allah ya na girgiza? Kuma wanda ya yi saki ba wani abin da aka yi masa yana da laifi?
3. Wanda ya ke da janaba bai iya kawar da ita ba sannan ya yi bawali ko gaiɗi ya ya zai yi?
4. Kwana nawa mai jinin lalura za ta jira a Wata? Kuma ya ya za ta yi ibada?
5. Yaya matsayin matar da ba ta yi Sallar Isha’i ba, ta yi bacci, ta tashi da dare sai ta ga jini ya zo mata?
6. Ya hallata a ɗaurawa mace aure da cikin wanda za a ɗaura masa auren?
7. Ya hallata a bawa manomi kuɗin buhun hatsi da damina shi kuma ya ba da hatsi da Kaka?
8. Hukuncin mai sai da Siminti (cement) da yake rage mudu ɗaya!
9. Hukuncin wanda ya zo Massalaci bai shiga sahu ba har sai an fara Sallah!
10. Hukuncin ‘ya ta ji haushin mahaifinta saboda ya watsar da kulawa da tarbiyar ta.
11. Wanda ya saɓawa iyayensa a da sannan daga baya ya tuba, ya koma kyautata musu, dole sai ‘ya’yansa suma sun saɓa masa, kuma Allah zai kama shi da wancan laifin?
12. Ya hallata ɗa ya yi Hijira ya je neman ilimi in ubansa ya ƙi yayi karatu a inda uban yake da zama?
13. Dole Matafiyi ya yi sallar Magriba da Asuba a Jam’i tun da ba a yi musu ƙasaru?
14. Wanda yake Sallar nafila mahaifiyar sa ta kira shi ya ya zai yi?
15. Wanda yake sana’ar POS in wani ya zo cire kuɗi aka samu tangarɗa sai da mutumin ya tafi sannan kuɗin ya dawo ma mai sana’ar POS. Ya nemi mutimin bai san in da zai same shi ba, ya ya zai yi?
16. Ya hallata a sanya wa ‘yan biyu wani suna ba’ Hassan da Hussaini ba?
17. Mutum zai iya YankawaDan sa ragon suna bayan shekara goma saboda rashin iko a lokacin da aka haife shi?
18. Menene hukuncin raɗa wa yaro suna ranar da aka Haife shi duk da za a masa yankan Ragon suna
19. Hukuncin yin ƙarya don kare kai
20. Ya hallata mutum ya karɓi taimako da suna mabarata sannan ya raba abin da aka samu da shi a ciki?
Download
Leave a Reply