Shimfiɗa: Tsokaci game da fadin Allah :
وَٱلَّذِى جَآءَ بِٱلصِّدْقِ وَصَدَّقَ بِهِۦٓ ۙ أُو۟لَٰٓئِكَ هُمُ ٱلْمُتَّقُو
لَهُم مَّا يَشَآءُونَ عِندَ رَبِّهِمْ ۚ ذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلْمُحْسِنِينَ
لِيُكَفِّرَ ٱللَّهُ عَنْهُمْ أَسْوَأَ ٱلَّذِى عَمِلُوا۟ وَيَجْزِيَهُمْ أَجْرَهُم بِأَحْسَنِ ٱلَّذِى كَانُوا۟ يَعْمَلُونَ
( Suratuz Zumar :33 -35)
Tambayoyi da Amsoshi
- Ya hallata yin amfani da bidiyon da aka koyawa mutum girki don koya ma wasu?
- Menene hukuncin aiki a ‘Hotel’
- Ya inganta Abdullahi Ibn Sayyad shi ne Dujjal?
- Sharaɗi ne yin alwala a sallar Jana’iza?
- Akwai alwalar neman tsari da fitsari ba ya karya ta?
- Ya hallata yin kwalliya da sunan Annabi a Massalaci?
- Da mai ya kamata a fara buɗe addu’a -yabon Allah ko salati ga Annabi (ﷺ)
- Wanne cikin sunayen Allah ne yafi a roƙi Allah da shii?
- Mutumin da ya tara kuɗi ta hanyar mu’amala da Aljanu- in ya tuba yaya zai yi da abin da ya tara?
- Ya hallata mutum ya siyar da mushen kaji ga masu yin abincin karnuka!
- Ya hallata korar aljani ta hanyar yi masa Hidima?
Leave a Reply