Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Hukuncin masu dogewa a lokacin Sallah da suka saba ba sa canzawa komai canzawan lokaci ko yanayi.
- Wanda yake da matsala in ya yi fitsari sai ya yi minti kusan 30 kafin ya gama fitowa- ya ya zai rinƙa yi in zai yi alwala?
- Hukuncin wasuwasi a cikin Sallah!
- Mutum zai iya sadaƙa da kayan wani saboda gudun zubar da mutunci in ya mayar masa da kayan?
- Akwai hadisi da yake cewa in mutumin ƙauye ya dawo birni za a masa uzuri har tsawon shekaru arba’in?
- Ya hallata yin tasbihi da wani abu ba yatsu ba, kamar carbi ko counter da makamantansu?
- ‘Ya za ta iya ƙin auren wanda iyaye suka zaɓa mata?
- Ya matsayin wanda ya tashi yin aure ba tare da yayi gwaji ba?
- Menene hukuncin sana’ar sayar da MP3 da ake sauraron waƙoƙi da su!
- Hukuncin mutum ya ce amîn ga adduar da yake sauraro na wani malami da aka yi ” recording”?
- Idan fitsari ya taɓa tufafin mutum ya bushe, tufafin ya tsarkaka?
- Dole ne in mutun ya yi alwala sai ya ce “Ash-hadu an la ilaha illa La…”
- Hukuncin miji ya yi komai ga matarsa bayan ta haihu da wata bakwai?
- Manomi zai iya haɗa abubuwa da ya noma ya fitar musu da zakka?
- Mutum in zai fitar da zakka kayan noma zai iya kasa kayan gida uku, ya riƙe kashi ɗaya?
- Hukuncin ajiye kare a gida!
- Wanda aka yi jinga da shi zai yi wani aiki-zai iya neman a ƙara masa kuɗi bayan ya fara aikin?
- Hukuncin mutum ya ce ba zai yi azumin nafila ba har sai ya ya aure!
- Kwanaki nawa ne mafi yawan kwanakin jinin biki?
- Mace za ta iya zikiri kanta ba ɗan kwali
- Ya inganta shan ruwa alwalar Sallar La’asar yana rage yawan fushi?
- Hukuncin cin abinci yana zuba ya na komawa ciki!
- Matsayin sujjadar da ‘yan ƙwallon suke yi in sun samu nasara?
Leave a Reply