Shimfida : Tsokaci akan abinda yake faruwa Falasɗin!
Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki
- Zama da matar da ba ta da ilimin addini ; kuma ba ta damu da ta nemi ilimin ba!
- Ana Sallar Jana’izar ba tare da Alwala ba?
- Hukuncin kalle-kalle a Sallah!
- Hukuncin wanda yake ɗawafi alwalarsa ta warware!
- Rĩba za ta shiga jinkiri kaɗan – tsakanin karɓar kuɗi da zuwa cikin shago domin tabbatar da akwai kuɗin canjin?
- Wani lokaci Uba zai iya karɓar ɗansa dake hannun tsohuwar matarsa!
- Hukuncin jinin al’ada da ya dawo bayan kwana uku da yin tsarki?
- Akwai falala mutuwa ranar Jumu’a?
- Ware ranar Juma’a da yin wata Nafila yana da asali?
- Yadda ake karanta zikirin ( Subhanallah, Alhamdulillah, Allahu Akbar) bayan Sallah!
- Hukuncin siyar da dabbar farauta wanda ba a ci!
- Hukuncin ibadar wanda yake jinya – wani lokaci hankalinsa ya gushe; wani lokaci yana daidai!
Leave a Reply