TAMBAYOYI
- Ya hallata Malami ya shiga Coci domin halartar bikin ƙarshen shekara da makarantar da yake aiki suke shirya duk ƙarshen shekara?
- Ya hallata mutum ya cigaba da zama da matar da take soyayya da wani?
- Matakin da aboki zai ɗauka game da abokinsa da baya sallar jam’i in lokacin wasan ƙwallon ƙafa da ya dace da lokacin Sallah!
- Hukuncin zaman aure da matar da bata sallah!
- Hukuncin wanda zai yi zaman tahiya sai ya manta sannan ya dawo ya yi tahiyar
- Motsa yatsa ko rashin motsa yatsa – wanne ya fi a Tahiyya?
- Lokacin da ake farawa da ƙare Azkar na Safe da Yamma
- Mace mai ciwon sugar za ta iya dakatar da haihuwa?
- Mutane za su iya kashe dawakai saboda suna take musu ‘ya’ya?
- Akwai tsinuwar Allah akan macen da ta bawa wacce ba musulma ta wanke mata Kai
- Hukuncin mutum ya yi ƙarya akan shi boka ne ga uwar ɗakinsa domin gudun ka da taje wajen bokayen gaskiya!
- Yaya matsayin Gadon mutumin da bayan rasuwar Babansa ya yi ridda?
- In mutum ya sauke Al-ƙur’ani ba tare da yayi Sujjadar Tilawa ko sau Daya ba yana da laifi?
- Ya inganta Annabi ﷺ ya haɗa salloli azahar da la’asar; sannan magriba da isha ba tare da ruwan sama ko tsoro ba!
- Wanda yake sallah yake shakkar adadin raka’a’oin da yayi sai bai yi sujjadar Sahwu ba, menene hukuncin Sallarsa?
- Ya hallata wani mamu yaje gida ya ta shi Liman in lokacin Sallah yayi?
- Matsayin haɗuwa a Massalaci domin karanta Alƙur’ani a yi tawassali da karatun Al-ƙur’ani!
- Ya inganta duk abin da miji ya ci a waje sai ya kaiwa matarsa da take gida!
- Ya inganta yanar gizo-gizo tana kawo talauci?
- Waɗanda Sojoji suka ƙashe wajen haƙar zinare sun yi shahada?
- Mutum zai iya neman wani salihi ya yi masa addu’a?
- Matsayin ƙara ‘Wabi Hamdihi’ a azkar ɗin Ruku’ da Sujjada!
Leave a Reply