Hadith Of The Day 9/03/2014 Is On Abstaining From Speaking Unnecessarily………. Hadisin Yau, Yana Bayani ne kan kame baki kan magana da bashi da amfani.

Danna nan domin shiga karatu Online

ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ
ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: “ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﻟﻠﻪ
ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻵﺧﺮ، ﻓﻠﻴﻘﻞ ﺧﻴﺮﺍ، ﺃﻭ ﻟﻴﺼﻤﺖ” (ﻣﺘﻔﻖ
ﻋﻠﻴﻪ).
English Text:
The Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “He who
believes in Allah and the Last Day
must either speak good or remain
silent.”
Hausa Text:
Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) Yace: ‘Duk wanda yayi imani da Allah da ranar Qiyaama, toh Ya fadi alheri ko yayi shiru.
Takaitaccen Karin Bayani:
wannan Hadisi yana nuna mana Mahimmancin kame baki ga barin yin magana inhar mutum ya tabbata maganar nan Bazata kawo maslaha ba, toh kada ya furta yayi shiru shi ya fiye masa Alkhairi.
Commentary:
This Hadith is Teaching us to abstain From Speaking unnecessarily, we should not speak unless if what we want to utter is essential.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates