Hausa & English KOMAI YA FARU DA KAI, YANA IYA ZAMA ALHERI: Allah ya sa mu tsira daga halaka(Sheikh Isa Ali Pantami)

Danna nan domin shiga karatu Online

Daga Maganganun Magabata
Hassan Al-Basariy (RH) yace: Ka
da ka ‘ki BALA’IN da ya faru da kai,
ko FITINAR da ta faru gare ka.
Domin wani lokaci abun da kake ‘ki
a cikinsa akwai HANYAR
TSIRARKA. Haka kuma wani
lokaci abunda kake ‘kauna a
cikinsa akwai halakarka.
Shaykhul Islam (RH) yana cewa:
FITINAR da ta sa ka koma ga
Allah, tafi NI’IMAR da ta mantar da
kai daga AMBATON ALLAH.
Allah ya mana albarka gaba
dayanmu,…
CALAMITIES COULD BE A
BLESSING TO YOU: May Allah
save us,…
Al-Hasan al-Basri (RH) said: “Do
not resent the calamities that come
and the disasters that occur, for
perhaps in something that you
dislike will be your salvation, and
perhaps in something that you
prefer will be your doom.”
Shaykh al-Islam (RH) said: A
calamity that makes you turn to
Allaah is better for you than a
blessing which makes you forget
the remembrance of Allaah.”
May Allah shower His blessings
upon us,…

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

6 responses to “Hausa & English KOMAI YA FARU DA KAI, YANA IYA ZAMA ALHERI: Allah ya sa mu tsira daga halaka(Sheikh Isa Ali Pantami)”
 1. Muhd sambo Avatar
  Muhd sambo

  Na jidadin wannan tunatarwa kwarai da gaske malam,Allah yabiya da alheri .

 2. umar mukhtar Avatar
  umar mukhtar

  Masha Allah

 3. umar mukhtar Avatar
  umar mukhtar

  .

 4. Nasiru Tasiu Chiroma Avatar
  Nasiru Tasiu Chiroma

  Allah ya biya

 5. Nasiru Tasiu Chiroma Avatar
  Nasiru Tasiu Chiroma

  Masha Allah

 6. Shamsuddeen suleiman Avatar
  Shamsuddeen suleiman

  Allah ya biya malam sannan malam ina bukatar addu’a akan Allah ya karamin basira kuma ya bani ikon fahimtar lecture idan akayi mana ayanzu haka ina college ne ka huta lafiya daga shamsuddeen suleiman Badafi daga kano state.

Leave a Reply

Categories
Latest updates