~CHOLESTEROL ~
Wani sinadari ne na ciwo da ake samun sa a cikin Jini idan yayi yawa , yana sabbaba cututtuka kamar haka:-
1- Cututtukan Zuciya
2- Hawan Jini
3- Ciwon suga
4- Paralyse ,( Mutuwar Bangaren jiki).
5- Obesity , (Nauyi ya mai wuce Kaida) .
@ Me yake kawo Yawan Cholesterol ?
@- yawan cin lipo Protein , kamar :- Nama , Kwai , Kayan Gwangwani, (Can food), misali Kifin Gwangwani , lemon Gwangwani , naman Gwangwani , dasauransu.
@ Yawan cin Saturated fatty acid, kamar Su , Butter, chocolate , yawan shan Madara. Yawan cin Kayan (Poultry)kamar Kajin Gidan gona, kifin Gidan gona, da sauransu .
@ Cin kitse ( Fat) Babbar musiba ce dake Sabbaba Samuwar cholesterol a jikin Dan Adam.
@ kwanciya nan Take bayan Cin abinci , kafin Narkewar sa da 2hours Awa Biyu.
@ Maganin Cholesterol@
1- Motsa jiki . Babbar Hanya ce ta yakar yawan Cholesterol .
2- cin Ganye da yawa.
3- Shan Ruwan Dumi , shi kadai, bayan an gama cin Abinci.
4- saka Lemon Tsami a cikin abinci ko abin sha.
5- amfani da waken Soya Beans.
6- a Samu Tafarnuwa kwaya 10, da lemon Tsami guda 5, da Ruwa madaidaici kamar Babbar Robar Swan ko Faro, a mark ade Su a Blanda a Hade, a rinka Shan Ruwan bayan cin Abincin Rana ko na Dare a kullum har Zuwa kwana 10.
7- Nisantar dukkan Kayan Maiko.
LAFIAYARKA JARINKA, DA ITA ZAKA IYA BAUTAWA ALLAH. ALLAH YA BAMU LAFIYA.
Leave a Reply