MAGANA MAI MAHIMMANCI DAGA SHAIKHUL ISLAM IBN TAIMIYYAH

Danna nan domin shiga karatu Online

Shaikhul Islam yana cewa :
ﻫﺬﺍ ﻭ ﺃﻧﺎ ﻓﻲ ﺳﻌﺔ ﺻﺪﺭ ﻟﻤﻦ ﻳﺨﺎﻟﻔﻨﻲ، ﻓﺈﻧﻪ ﻭﺇﻥ
ﺗﻌﺪﻯ ﺣﺪﻭﺩ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻲ ﺑﺘﻜﻔﻴﺮ، ﺃﻭ ﺗﻔﺴﻴﻖ، ﺃﻭ ﺍﻓﺘﺮﺍﺀ
ﺃﻭ ﻋﺼﺒﻴﺔ ﺟﺎﻫﻠﻴﺔ، ﻓﺄﻧﺎ ﻻ ﺃﺗﻌﺪﻯ ﺣﺪﻭﺩ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻴﻪ،
ﺑﻞ ﺃﺿﺒﻂ ﻣﺎ ﺃﻗﻮﻟﻪ، ﻭﺃﻓﻌﻠﻪ، ﻭﺃﺯﻧﻪ ﺑﻤﻴﺰﺍﻥ
ﺍﻟﻌﺪﻝ“ (ﻣﺠﻤﻮﻉ ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ ٢٤٥/٣ ).
Yace : “Ni kirjina a bude yake ga
duk wanda ya saba mini, koda
kuwa ya ketare iyakokin Allah a
kaina ta hanyar kafirtawa, ko ce
fasikantar da ni, ko yi min kage ko
yin kabilancin jahiliyya, to ni
bazan
ketare iyakokin Allah a kanshi ba,
zan kiyaye duk abin da zan fada,
ko in aikata, in auna shi da
mizanin
adalci…” (Duba Majmu’ulFatawa
3/245).
Allahu Akbar, wannan shi ne
halayen Ibnu Taimiyyah, ina
zamuyi koyi da irin wadannan
kyawawan halaye,
Kaji manya salafussaalih… Mudauki wannan ka’idar zata amfanar damu sosai, muzama masu neman gaskiya duk inda take, koda ko gaskiyar ta fito daga bakin makiyane, wannan yana daga cikin adalci. Kada kace dole sai gaskiya ta fito daga wurin malaminka, ko kungiyarka, ko shehinka, ko darikarka kafin ta zamto gaskiya. A’a yadda ka karbeta kodako ta tsabawa wa fatawar malaminka, ko kungiyarka, ko shehinka, ko darikarka. Da Haka ake samun tsira… Allah muna rokonka ka shiryar damu shiriya ta addinin musulunci…

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates