Danna nan domin shiga karatu Online
Tambaya: Shin mace zata iya yanka Layyanta ko na wani? Amsa: Mace zata iya yanka Layyanta da kanta, ko ta yanka wa wani babu laifi yin hakan. Babu tsaɓani tsaƙanin Mazhabobin nan guda huɗu kan halaccin Haka. Sannan An rawaito wata Baiwa ta Ka’ab Bin Malik tana kiwon Tumakai sai Wata Akuya ciwo ya kama…
·
Layya Sunna ce mai ƙarfi akan Musulmi Wanda yake da iko. Lokacin Layya yana fara wa ne bayan Sallar idi. Anaso a gaggauta yanka da zarar lokaci ya shiga Anaso mai layya ya yanka layyansa da kansa in yana da iko Anaso yayi Bismillah Sannan yayi Kabbara yayin yankan Wanda yayi Layya zai ci daga…
·
Tambaya: Shin idan Mutum yayi Sallan Idi Ba sai yayi Sallar Walaha ba? Amsa: Sallar Idi da Sallar walaha ibadoji ne mabanbanta, kowanne yana zaman kansa. Yin ɗaya bazai ɗauke ɗaya ba. Sabida haka Koda ranan Sallah ne Mutum zaiyi sallar walahar sa, Bayan Idi ko kafin Idi gwargwadon yadda ya samu dama. Allah shine…
·
By Hamza Diso Bin Mazhaba hanyace tsararriya ta gina fiƙhu tun daga babu har zuwa matakin mallakar malaka, wato fiƙihu ya zamo maka tamkar numfashin da kake shaƙa. Bin Mazhaba baya nufin watsi da dalilin da ya bayyana ga mutum cewar shine rajihi, sam, mafi yawan manyan malamai da ka sani duk suna da mazhaba,…
·
Tambaya: Menene Hukuncin ƙara Suman kai? Amsa: Ƙara Suma Haramun ne ga Mace ko namiji. Wannan ƙarin da akayi anyi shi ne da wani suma na daban ko kuma anyi shi ne da zare mai kama da suma. Duka wannan bai halatta ba. Dalili:
·
Maudu’i: Lahiya, Azumi na Musamman ta haɗu da Ranar Juma’a. Sannan abinda yaci doma ba zai bar awe ba
·