Shin Sallar Idi tana wadatar wa ga Sallar Walaha?

Fatawa

Tambaya: Shin idan Mutum yayi Sallan Idi Ba sai yayi Sallar Walaha ba?

Amsa: Sallar Idi da Sallar walaha ibadoji ne mabanbanta, kowanne yana zaman kansa. Yin ɗaya bazai ɗauke ɗaya ba. Sabida haka Koda ranan Sallah ne Mutum zaiyi sallar walahar sa, Bayan Idi ko kafin Idi gwargwadon yadda ya samu dama.

Allah shine mafi sani.

Click Here to Support our work

Leave a Reply

%d bloggers like this: