Danna nan domin shiga karatu Online
Umarni da kyakkyawa da hani da mummunan aiki yana daga cikin Ibada mai ɗinbin lada a Addinin Musulunci. Kuma Allah yana son masu umarni da kyakkyawa da hani da mummuna. Kamar yadda yake ƙin wa’inda Basu yin wannan aiki.
·
Yana daga cikin ɗabi’ar da Allah ya halicci ɗan Adam akai idan an masa wani abinda baiyi masa daɗi ba yakanyi fushi, wani lokaci fushin yakan kaishi ya aikata abinda daga baya zaiyi nadama akai.
·
Mai Rubutu: Abdurrahman Muhd Sani Umar Wannan ita ce wayewa da ‘ƴancin da ƴan boko akida ƴan dadi Arna wadanda Turawa suka yi musu barbarar tinani suke kiran Al’ummar mu gareshi
·
Mairubutu: Hamza Diso Bibiyar sunaye da siffofin Allah da fahimtar su da bautawa Allah dasu kofa ce mai fadi da take kai bawa zuwa ga yardar Allah da kuma kyakyakyawan sanin Allah gwargwadon iko
·
Mutuwar Mahaifiyar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama da kuma ɗaukan nauyin rainonsa da Ummu Aiman tayi Shekara kafin hijira: 48 Shekarar Miladiyya:575
·
Mai rubutu: Hamza Diso Fahimtar sirrin da yake cikin hada sunaye guda biyu na Allah a jere a guri guda yana taimakawa wajen Kara Sanin Allah da kuma kara fahimtar Aya.misali; fadin Allah madaukaki وَالسَّارِقُ وَالسَّارِقَةُ فَاقْطَعُوا أَيْدِيَهُمَا جَزَاءً بِمَا كَسَبَا نَكَالًا مِنَ اللَّهِ وَاللَّهُ عَزِيزٌ حَكِيمٌ فَمَنْ تَابَ مِنْ بَعْدِ ظُلْمِهِ وَأَصْلَحَ فَإِنَّ…
·
Mai Rubutu: Hamza Diso Allah madaukakin sarki Hanyar sanin Allah subhanu wa ta’alaa itace wahayin da Allah ya saukar wa bayinsa ta hanyar Annabawa.
·
المؤلف: عبد الله بن حمود الفريح عدد الصفحات: 178 الحجم: 7.94م.ب
·
المؤلف: طارق بن عوض الله عدد الصفحات: 533 الحجم: 13.53م.ب
·