Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida: Allah ya yarda da Sahabbai Annabi Muhammd (saw) -Tsokaci akan aya 18 & 19 na suratul – Hujrat
·
Allah maɗaukakin sarki yace: تلك الدار الآخرة نجعلها للذين لا يريدون علوا في الأرض ولا فسادا والعاقبة للمتقين Wancan gidan lahira muna bada ita ne ga wa’inda basu neman ɗaukaka acikin rayuwar duniya ko kuma ɓarna. Kuma ƙarshe mai kyau na ga masu taƙawa.
·
Shekara kafin hijira: 18 Shekarar Miladiyya: 605 An samu tsaɓani tsaƙanin ƙabilu a lokacin sake gina ɗakin ƙa’abah kan wanene zai ɗaura Baƙin dutse(Hajarul Aswad) a mazauninsa! Ƙabilar Quraish wacce itace annabi ya fito daga cikinta suka nemi cewa su zasu ɗaura wannan dutse a mazauninsa, wasu daga cikin ƙabilu suma suka ce sune zasu…
·