Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfida: Nasihar Sayyidna ‘Ali (Allah ya yarda da shi) “Ku zama ‘Ya’yan Lahira Ba ‘Ya’yan Duniya ba”
·
Mai Rubutu: Hamza Diso Kuskure ne mutum ya ɗauka cewar Sallah da azumi da Zakka da Hajji da zikiri sune kawai addini, duk da cewa waɗannan abubuwan suna da matuƙar muhimmanci to amma fa ba su kaɗai ne addini ba.
·
Assalamu Alaikum! Yau zan ɗanyi sharhi ne da kuma bada shawari kan yadda mutum zai kare Bank Account nashi daga masu satan kuɗi. Da yawa mukan ji labarai na sace sace da akeyi wa mutane daga Bank Account nasu, wanda da yawa akanyi amfani ne da Nombobin jikin ATM card nasu domin sace kuɗin.
·
Tun zamanin da ta gabata an samu ƙungiyoyi masu kira zuwa ga ɗaukaka Hankali kan Nassi. Ƙungiya da tafi shahara da wannan Tunani itace kungiyar Mu’utazila. Wanda ta fara yaɗuwa a ƙarshen daular umawiyyah wacce daga bisani ta bayyana sosai a lokacin daular Abbasiyya. Sun kasance suna fifita hankali akan nassi. Kuma sun kasance suna…
·
Mai Rubutu: Hamza Diso Tun a ƙarni na ɗaya aka fara amfani da kalmar Theocracy don yin ishara zuwa ga Hukumar yahudawa wadda aka gina ta bisa doron Addini zalla, wanda wannan ya saɓawa dukkanin nau’ikan daulolin da girkawa suka sani a wancan zamani. Ance mutum na farko daya fara amfani da wannan kalmar shine…
·
دراسة وتحقيق: د. كرم حلمي فرحات عدد الصفحات: 211 الحجم: 3.61 م.ب
·