Danna nan domin shiga karatu Online
Ibnul Jawzy yace: wanda yakeson kada ayyukansa na alkhairi su yanke bayan mutuwarsa, toh ya yaɗa ilimi. Attathkira 55 Alhamdulillah, a wannan zamani Allah ya sauƙaƙa mana hanyoyin yaɗa ilimi, musamman kafofi na sada zumunta, ya kamata Musulmi yayi amfani da wannan dama domin ya bar wata sadaqa jariyah wacce zata rinƙa samunsa acikin ƙabarinsa,…
·
Haƙiƙa masu zagi da kafirta Sahabbai suna suka ne ga shari’ar Musulunci, da kuma Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi, da kuma Allah Maɗaukakin sarki. Kuma dama shine haƙiƙanin abinda akeso a cimma tun lokacin kafa wannan Aqeedah ta Zagin Sahabbai da kuma kafirta su. Zamuyi bayani ɗaya bayan ɗaya kaman haka:
·
Ana so musulmi ya yawaita addu’a ranar juma’a, domin akwai lokaci da idan mutum ya dace dashi, toh Allah zai karɓi addu’ar sa. Kamar yadda aka Rawaito daga Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yana cewa:
·
Fatwowin Rahma Saturday 5 October 2019 Shimfida : Tsokaci akan ayar Al-Qur’ani mai sanya kyakywar fata a cikin zuciya. (Aya ta 32 Surah Fatir). ثُمَّ أَورَثنَا الكِتابَ الَّذينَ اصطَفَينا مِن عِبادِنا فَمِنهُم ظالِمٌ لِنَفسِهِ وَمِنهُم مُقتَصِدٌ وَمِنهُم سابِقٌ بِالخَيراتِ بِإِذنِ اللَّهِ ذلِكَ هُوَ الفَضلُ الكَبيرُ Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki: 1. Mutumin da mahaifiyar…
·
Kamar yadda kowa ya sani ne addinin musulunci addini ne wanda yazo da komai, babu wani abu na lamarin wannan addini face Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yayi bayaninsu. Yau zamuyi bayani ne kan wasu ladduba na cin abinci.
·