Danna nan domin shiga karatu Online
Abu Huraira Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito annabi Sallallahu alaihi Wasallama yana cewa: ” ku kalli wanda ke ƙasa daku, kada ku kalli wanda ke sama daku, hakan zaifi saku kada ku Raina Ni’imar da Allah yayi muku.” -Muslim
·
Wajibi ne masu jin huɗuban liman ranan juma’a suyi shiru, sannan kuma magana a lokacin da liman yake huɗuba haramun ne. ba’a maida sallama, ba’a gaida mai atishawa, Yana halatta ayi wa Annabi salati a sirrance idan mai huɗubah ya ambaceshi. Abu Huraira Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito hadisi daga Manzon Allah Sallallahu…
·
Tsaga Ƙirjin Manzon Allah da Mala’ika Jibrilu yayi Lokacin yana yaro: Kafin Hijira: 49 Shekarar Miladiyya: 575 An rawaito hadisi daga Anas Allah ya ƙara masa yarda yace: Mala’ika Jibrilu yazo wurin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama lokacin yana wasa da yara, ya kamashi ya kwantar dashi, sai ya tsaga ƙirjinsa, sai ya ciro zuciyarsa,…
·
Fatawowin Rahma Lahadi- 1 /9/2019 ——————————————— Shimfida: Sabbuban da ke jawo sabani da kuma hanyar magance sabani. Tambayoyin da ke ciki: 1. Hallacin ko rashin hallacin karbar kudin horo ko tara don zaburar da dalibai haddar Al-Qur’ani. 2. Matafiyi da ke qasaru zai iya cigaba da nafilfilolinsa? 3. Ya hallata a rinka turo ma mutum…
·
Haihuwar Annabi (Sallallahu alaihi Wasallama). Kafin Hijira: 53 Shekarar Miladiyya: 571 Maluman Tarihi sun samu tsaɓani kan takamammen rana da kuma wata da aka haifi Manzon tsira(Sallallahu alaihi Wasallama). Sai dai kuma sun samu haɗuwa kan cewa an haifi Manzon Allah ne Ranan Litini a shekarar giwaye. Ibnul Qayyim yana cewa: babu tsaɓani kan cewa…
·