Danna nan domin shiga karatu Online
ﻗُﻢ ﻟِﻠﻤُﻌَﻠِّﻢِ ﻭَﻓِّﻪِ ﺍﻟﺘَﺒﺠﻴﻼ ﻛﺎﺩَ ﺍﻟﻤُﻌَﻠِّﻢُ ﺃَﻥ ﻳَﻜﻮﻥَ ﺭَﺳﻮﻻ ﺃَﻋَﻠِﻤﺖَ ﺃَﺷﺮَﻑَ ﺃَﻭ ﺃَﺟَﻞَّ ﻣِﻦَ ﺍﻟَّﺬﻱ ﻳَﺒﻨﻲ ﻭَﻳُﻨﺸِﺊُ ﺃَﻧﻔُﺴﺎً ﻭَﻋُﻘﻮﻻ ﺳُﺒﺤﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَﻬُﻢَّ ﺧَﻴﺮَ ﻣُﻌَﻠِّﻢٍ ﻋَﻠَّﻤﺖَ ﺑِﺎﻟﻘَﻠَﻢِ ﺍﻟﻘُﺮﻭﻥَ ﺍﻷﻭﻟﻰ ﺃَﺧﺮَﺟﺖَ ﻫَﺬﺍ ﺍﻟﻌَﻘﻞَ ﻣِﻦ ﻇُﻠُﻤﺎﺗِﻪِ ﻭَﻫَﺪَﻳﺘَﻪُ ﺍﻟﻨﻮﺭَ ﺍﻟﻤُﺒﻴﻦَ ﺳَﺒﻴﻼ ﻭَﻃَﺒَﻌﺘَﻪُ ﺑِﻴَﺪِ ﺍﻟﻤُﻌَﻠِّﻢِ ﺗﺎﺭَﺓً ﺻَﺪِﺉَ ﺍﻟﺤَﺪﻳﺪُ ﻭَﺗﺎﺭَﺓً ﻣَﺼﻘﻮﻻ ﺃَﺭﺳَﻠﺖَ ﺑِﺎﻟﺘَﻮﺭﺍﺓِ ﻣﻮﺳﻰ ﻣُﺮﺷِﺪﺍً ﻭَﺍِﺑﻦَ ﺍﻟﺒَﺘﻮﻝِ ﻓَﻌَﻠِّﻢِ ﺍﻹِﻧﺠﻴﻼ ﻭَﻓَﺠَﺮﺕَ ﻳَﻨﺒﻮﻉَ ﺍﻟﺒَﻴﺎﻥِ…
·
ﺻَـﺮَﻣَﺖ ﺣِـﺒَﺎﻟَﻚَ ﺑﻌﺪ ﻭَﺻْﻠِﻚ ﺯﻳﻨﺐُ ** ﻭﺍﻟـﺪَّﻫْـﺮُ ﻓِـﻴـﻪِ ﺗَـﺼَﺮُّﻡٌ ﻭَﺗَـﻘَﻠُّﺐُ ﻧَـﺸَﺮﺕْ ﺫَﻭَﺍﺋِـﺒَﻬَﺎ ﺍﻟـﺘﻲ ﺗَـﺰْﻫُﻮ ﺑﻬﺎ ** ﺳُـﻮﺩﺍً ﻭَﺭَﺃْﺳُـﻚَ ﻛـﺎﻟﻨَّﻌَﺎﻣَﺔِ ﺃَﺷْـﻴَﺐُ ﻭﺍﺳْـﺘَـﻨْﻔَﺮَﺕْ ﻟـﻤَّﺎ ﺭﺃﺗْـﻚَ ﻭَﻃَـﺎﻟَﻤَﺎ ** ﻛَـﺎﻧَﺖْ ﺗَـﺤِﻦُّ ﺇِﻟـﻰ ﻟِـﻘَﺎﻙَ ﻭَﺗَﺮْﻫَﺐُ ﻭَﻛَــﺬَﺍﻙَ ﻭَﺻْـﻞُ ﺍﻟـﻐَﺎﻧِﻴَﺎﺕِ ﻓـﺈﻧَّﻪُ ** ﺁﻝٌ ﺑـﺒـﻠـﻘﻌﺔٍ ﻭﺑـــﺮﻕٌ ﺧـﻠَّـﺐُ ﻓَـﺪَﻉِ ﺍﻟـﺼِّﺒﺎ ﻓَـﻠَﻘَﺪْ ﻋَـﺪَﺍﻙَ ﺯَﻣَﺎﻧُﻪُ ** ﻭَﺍﺯْﻫَـﺪْ ﻓَـﻌُﻤْﺮﻙَ ﻣِـﻨْﻪُ ﻭﻟَّﻰ ﺍﻷﻃْﻴَﺐُ ﺫَﻫَـﺐَ ﺍﻟـﺸَّﺒَﺎﺏُ ﻓَـﻤَﺎ ﻟَﻪُ ﻣِﻦْ…
·
Ina kira ga ‘yan’uwa musulmai dasu kaurace wa wannan dabi’ah ta kallon fina finan tarihin musulunci wanda ake nuna sahabban annabi(Sallallahu alaihi wasallam) aciki. Ko kuma wasu Magabata masu daraja. Hakan yana da matukar hatsari sosai. Musamman ga yara. Ka kiyaye kada ka rinka barin yaranka suna kallon wa’innan fina finai. Domin yana da matukar …
·
http://www.youtube.com/watch?v=PlGNREaLaGc&feature=youtube_gdata_player
·
Question: Some Summer centers offer swimming courses for women, but the officials in these centers do not pay any attention to women’s swimwear, which reveals their `Awrah (parts of the body that must be covered in public) in front of each another. Is swimming lawful for women? Is it permissible for them to learn swimming…
·
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.blogspot.bestislamgems.salaf
·
You can download Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 2014 Tafseer. Fast and simple just CLICK HERE
·
Yau Malam yayi maganane kan Fitintinu dasuka shafi dakin Allah. Kafin turo annabi(Sallallahu alaihi wasallam) da kuma bayan turoshi. Wanda wa’innan fitintinu suna da yawa amma wanda malam yayi magana akansu sune kaman haka. 1.Fitinan ‘kharamidah’ wanda wannan wasu ‘yan ta’addan ‘yan shi’ah ne masu tsattsauran ra’ayi. Yakai ga sun kawo wa makkah hari suka…
·
Pastors killed Jesus in order to hijack the Church of God as their own inheritance. Who exactly killed Jesus? Or more precisely, who sacrificed him and to whom? Most Christians seem to agree with the Old Testament notion that God is responsible for everything, including good and evil. Isaiah quotes God as saying: “I form…
·
Alheri danko ne baya faduwa kasa banza, yana da kyau kowa ya natsu tsam yaga shin a rayuwata wani alheri na taba shukawa don kaina da iyalaina da sauran jama’a masu zuwa bayana? Akwai hanyoyi da yawa da alherin ka zai kai har ga wanin ka tun kana raye da bayan ka koma ga Allah,…
·
Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi’a. TSAFI A ADDININ SHI’AH: Akwai wani shahararren malami a yankinmu na Qudhaibiyya wanda ya yi fice wajen magance matsalolin marasa lafiya da warware matsalolin mutane ta hanyar karanta Alqur’ani da addu’oi.…
·
Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi’a. Cigaba ME YA RABA NI DA ADDININ SHI’A? 3. TUFKA DA WARWARA A CIKIN ADDININ SHI’A .. Muna kan bayani akan makokin Husaini Alaihis Salam da tunka da warwarar malaman shi’a…
·
Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi’a. Cigaba ME YA RABA NI DA ADDININ SHI’A? 2. AUREN WUCIN GADI (Mut’ah) Shi dai wannan aure duk da yake mun tashi mun tarar ana yin sa, ana kuma halasta shi,…
·
Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi’a. KARAMOMIN SHI’A Bayan cikawar babban marji’inmu kuma shugaban Hauza ta Najaf Ayatullahi Al-Khu’i, an yi wani jerin gwano a garinmu dauke da makara don suranta jana’izarsa. Ba mu watse daga wannan…
·
Labarin Sheikh Ali Dan Muhammad Al-Kadhibi – Wani malami dan kasar Bahrain da Allah ya ganar da shi gaskiya ya dawo daga rakiyar Shi’a. GABATARWA “Godiya ta tabbata ga Allah, godiya mai yawa, mai tsarki, mai albarka wadda ta cike sammai da qasa da duk abin da Allah ya so bayan su. Tsira da amincin…
·
Da sunan Allah Mai rahama mai jin kai. Daga Jubair ibn mud’am(Allah kara masa yarda) yace: yaji manzon Allah(tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yana cewa: ‘MAI YANKE ZUMUNTA BAZAI SHIGA ALJANNAH BA’. Bukhari da muslim suka rawaito. Wannan yana nuna mana mahimmancin sada zumunta a addinin musulunci. Wanda a wani hadisin annabi…
·
Bismillahirrahmanirraheem… Ankarbo Hadisi daga Abi musa(radiyallahu anhu) yace: manzon Allah(sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘Mumini da dan’uwansa mumini kaman gini ne sashe na karfafa sashi…. ‘yan’uwa wannan hadisi yana nuna mana matsayin alaka dake tsakanin muminai, bai dacewa ka nemi wa dan’uwanka da sharri ko kaci mutuncinsa, ko ka rusa abinda ya gina. Abinda addini ya…
·