Danna nan domin shiga karatu Online
Alqiyamah ta kusanto, ga wa su daga cikin Alamomin ta, wasu sun faru, wasu suna faruwa, wasu za su faru nan gaba Alamomi 001-100 1. Aiko Annabi (sallallahu-alaihi- wasallam) {ranar litinin, 21/Ramadan/ 0013bh daidai da 10/August/610m} yana shekara arba’in 40 da wata shida 6 da kwana goma sha biyu 12 lissafin wata/ shekara talatin da…
·
Wajibi ne mu san cewa maganar Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ita ce gaba da maganar kowa a duniyan nan komin girmansa a idanun jama’arsa. Babban Malamin Sunnah Alhafiz Ibnu Rajab wanda ya mutu a shekarar hijira ta 795 watau yau shekaru 640 ke nan da suka wuce, ya yi wa malamai wata…
·
‘Yan’uwa Musulmi masu daraja! Lalle Ahlus Sunnan da ba sa karanta Kunutin din-din-din na Sallar Asuba suna yin hakan ne saboda riko da Sahihiyar Sunnah ba wai saboda son zuciya ko neman kare girman wani jagoran wata bidi’ah ba. A wannan dan takaitaccen bayani zan ambaci Hadithai biyu ne kacal masu ingancin isnadi, muna kuma…
·
‘Yan’uwa Musulmi! Addinin Musulunci ya halatta yin Kunuti cikin sallolin farillan nan guda biyar matukar wata musiba ta auka wa Al’ummar Musulmi, ana kuma yin Kunutin ne a raka’ar karshe bayan liman ya ce SamiAllahu liman hamidah. Kuma liman zai rika yin Kunutin ne a bayyane mamu kuma suna cewa Aameen, ko wannensu kuma yana…
·
ﻳﺎ ﺍﻳﻬﺎ ﺍﻟﺠﻤﻊ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﺍﻻﻧﻮﺭ &&& ﻳﺎ ﻣﻦ ﺑﺪﻋﻮﺗﻬﻢ ﺗﺰﻭﻝ ﺍﻟﻤﻨﻜﺮ ﻋﻠﻢ ﺻﺤﻴﺢ ﺛﻢ ﻗﻠﺐ ﺻﺎﺩﻕ &&& ﺑﻬﻤﺎ ﺍﻟﻬﺪﺍﻳﺔ ﻭﺍﻟﺴﺪﺍﺩ ﺍﻻﻇﻬﺮ ﻳﺎ ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻄﻼﺏ ﻳﺎ ﻛﻞ ﺍﻟﻤﻨﻰ &&& ﻫﺒﻮﺍ ﻟﺸﻌﺒﻜﻢ ﺟﻤﻴﻌﺎ ﻭﺍﻧﺼﺮﻭﺍ ﻣﺎ ﺍﻧﺘﻢ ﺍﻋﺪﺩﺗﻤﻮﻩ ﻟﺸﻌﺒﻜﻢ &&& ﺷﻌﺐ ﻳﻤﺰﻕ ﺷﻤﻠﻪ ﻭﻳﺆﺧﺮ ﺷﻌﺐ ﻳﻌﺎﻧﻲ ﻛﻞ ﻓﻘﺮ ﻣﺪﻗﻊ &&& ﻻ ﺍﻟﻘﻮﺕ ﻳﻜﻔﻴﻪ ﻭﻻ ﺫﺍ ﺍﻟﻤﺌﺰﺭ ﻗﺪ ﻧﻠﺘﻢ…
·
Bayan shudewar sahabban manzon Allah (S.A.W.), wadanda suka biyo bayansu da kyautatawa duk sun gina fahimtarsu ta addini ne a kan tafarkin da sahabbai suka rayu a kai na gamsuwa da Alqurani mai girma da Sunnar Manzon Allah (S.A.W.). Wadannan manyan malamai daga cikin Tabiai da Tabiut-Tabi’una sun karbo ilimi daga kafofi daban-daban, sun kuma…
·
26. Muna kuma ba da gaskiya cewa lallai gajiya ba ta samun Sa, haka kuma wahala saboda cikar qarfinSa. Yana cewa: “Haqiqa Mun halicci sammai da qassai da abubuwan da ke tsakaninsu, cikin kwana shida. Kuma wata gajiya ba ta shafe Mu ba.” (Qaf:38) 27. Muna kuma ba da gaskiya da duk wasu sunaye ko…
·
20. Kuma AhlusSunnah sun yi ijmai a kan cewa: Idanun Allah biyu ne. Kuma zancen nan na Maaikin Allah (S.A.W.) ya qarfafa wannan maganar. Ita ce fadarsa da ya yi game da Dujal. Sai ya ce: (Lalle mai ido daya ne, kuma lallai shi Ubangijin naku Allah ba mai ido daya ba ne). Muna kuma…
·
16. Muna kuma ba da gaskiya cewa Allah Ta’ala yana yin fushi da wanda ya cancanci fushinSa a cikin kafirai da makamantansu. Ya ce: “Masu mummunan zato ga Allah, mummunan sakamako zai tabbata a kansu kuma Allah Ya yi fushi da su.” (Fath:6). Ya kuma ce: “Amma wanda ya buxe zuciyarsa da kafirci, to fushin…
·
12. Muna kuma ba da gaskiya cewa: Lallai su wadannan dangogi biyu na Iradar Allah, duk sun rataya ne da hikimar Allah. Duk abin da Allah Ya hukunta a kan bayinSa tun farkon halitta ko kuma Ya qallafa wa bayinSa na ibada duk tare da hikima ce, ko mun gano hikimar ko ba mu gano…
·
8. Muna kuma ba da gaskiya cewa lallai shi Allah madaukakin Sarki, duk da cewa yana sama a kan Alarshi to yana tare da bayinSa da iliminSa, Yana kuma sane da halayensu, Yana kuma ganin ayyukansu, Yana juya lamuransu Yana jin zantuttukansu, Yana kuma dora wanda ya sami karaya, Yana kuma daga kafadun bayinSa, Yana…
·
4. Muna kuma ba da gaskiya cewa lallai Allah Yana magana da abin da Ya so, lokacin da Ya so, yadda (kuma) Ya so. “Allah Ya yi magana, da (Annabi) Musa magana ta haqiqa.” Nisa’i: 164). Haka ma Allah (S.W.T.) Ya ce, “A yayin da (Annabi) Musa ya zo wa alqawarinmu, kuma “Ubangijinsa Ya Yi…
·
Aqidarmu ita ce: Ba da gaskiya ga Allah, da MalaikunSa da littattafanSa da ManzanninSa, da ranar lahira da kuma imani da qaddara alherinta ko rashinta. Ga bayanin yadda aqidarmu ta ke bi da bi kamar haka: 1. Muna ba da gaskiya cewa shi Allah shi ne mahalicci, mai tsara dukkan abin alamuran mu, kuma duk…
·
Idan mutum ya ce ba zai iya aiki da tafarkin magabata ba sai ya yi tsani da fahimtar wani malaminsa ko shaihinsa, to a nan sai a tambayi dalilinsa. Har idan dalilinsa shi ne rashin samun wata hujja daga Nassi ko maganganun magabata, to sai a ce ya yi amfani da qiyasin malamai ke nan…
·
Allah (S.W.A) Ya Yi mana umarni qarara na riqo da abin da ManzonSa (S.A.W.) ya zo mana da shi na daga magana ko aiki, a inda yake cewa:.“Kuma abin da Manzo ya zo muku, da shi, ku karve shi, abin da kuwa ya hane ku, ku bar shi, kuma ku bi Allah da taqawa. Lallai…
·
Idan har a ka yi riqo da wannan hanya ta magabata za a sami faidoji masu yawa wadda suka hada da: (i) TASFIYYA (Tsarkakakke addini): Komawa ga asali zai sa Musulmi su tsarkake addininsu daga dukkan gurbata na daga bidi’o’i da kuma wasu ra’ayoyi da ba su tabbata daga magabata ba. A cikin wani Hadisi…
·
Saqon Musulunci wanda Manzon Allah (S.A.W.) ya zo da shi zuwa ga mutane da aljanu, manufarsa ita ce rarrabe tsakanin abubuwan da ke da kyau da kuma munana, don amfanin talikai baki daya. Wato a rarrabe tsakanin kadaita Allah wajen bauta da kuma akasin haka, ko tsakanin imani ingantacce da bin hanyar dagutu, ko kuma…
·
10. Barin musayya cikin alamarin addinin da kusantar ma’abota husumar, saboda kasancewar husuma mafarar rarrabuwa ce da fitina wanda kuma tushensu shi ne bibiko (Ta’assubanci) da bin son rai. Khalifa Umar Ibn Abdull-Aziz yana cewa: “Dukkan wanda ya mayar da addininsa abin musayya to zai kasance cikin rudani (ya tashi daga wannan raayi yau ya…
·
Allah cikin hikimar sa ya boye mana sanin gaibi, kuma aka hana mu damar sanin mi zai faru gobe, hakanan ba rayin da yasan ranar ajalin sa ko garin ajalin sa. Kuma samu da rashi, ko juyawar yau da gobe duk naga Allah shi kadai ubanginjin talikai. Mu dai ‘yan adam sai buri, da yawan…
·
Wadannan magabata na qwarai suna da wasu aqidoji da qaidoji da suka shimfida rayuwarsu a kai. Muhimmai daga cikin wadannan aqidoji wadanda suka bambanta tafarkin managartan bayi daga wasun su su ne: 1. Gamsuwa da Alqurani da sunnah wajen alamarin adddininsu wadanda suka hada da aqida, ayyukan ibada, muamala, dabi’o’i, da halayensu. Dukkan abin da…
·