Danna nan domin shiga karatu Online
Magabata na qwarai daga sahabban manzon Allah (S.A.W.) da wafanda suka biyo bayansu tare da kyautatawa, sun rayu ne cikin riqo da littafin Allah da kuma Sunnar manzon Allah (S.A.W.). Bayin Allah ne masu nagarta wadanda aka haramta wa musulmi aibata su. Wadannan su ne muminai na gaskiya wadanda suka sarayar da rayuwarsu kamar yadda…
·
Wadannan mutane da aka ambata a nan su ne sahabban Manzon Allah (S.A.W.) ma su martaba da daukaka kuma su abin girmamawa ne ga dukkanin Musulmi. Su ne kuma rukuni na farko na magabatan qwarai. Mafifita daga cikinsu su ne Khulafaur-Rashidun, watau Abubakar da Umar da Usman da Aliyu (R.A.) Wadannan su ne suka karbi…
·
Manhajus Salafis Salih (Tafarkin Magabata na qwarai), hanya ce guda daya miqaqqiya wadda babu karkata a cikinta. Ita ce kuma hanyar da Annabi (S.A.W.) da sahabbansa suka rayu a kanta, ya kuma tabbatar da cewa duk wani abin da ya saba wa wannan tafarki dole a yi watsi da shi. An karbo wani Hadisi daga…
·
Dukkan magabata wadanda suka rayu cikin tsantsar bautar Allah, ba su tsaya a kan komai ba sai tafarkin Sunnar Manzon Allah (S.A.W.). Sun gina daukacin rayuwarsu, Ibadarsu da muamalarsu da ladubansu da kuma halayensu a kan aqidar Musulunci sahihiya wadda ta cizgo daga Littafin Allah da Sunnar ManzonSa. Suna riqo da umarnin Allah da gudanar…
·
Bayan kammalar sakon Musulunci a zamanin Annabi (S.A.W.), shi Manzon tsiran ya isar da saqon Musulunci kamar yadda aka umarce shi. Ummul-muminina Aishatu (R.A.) ta ruwaito cewa wanda duk ya yi da’awar Annabi Muhammad (S.A.W.) ya boye wani abu cikin abin da aka saukar masa, haqiqa ya yi qarya. Sai ta kafa hujja da wata…
·
Bayan ayoyin Alqurani, akwai maganganu na Manzon Allah (S.A.W.) da suka qara tabbatar da saqon Musulunci, wanda jigonsa shi ne bin Allah da ManzonSa. A cikin wani ingantaccen Hadisi Manzon Allah (S.A.W.) yana cewa: “Wanda ya yi mini da’a to haqiqa ya yi wa Allah da’a, wanda kuma ya saba mini, to ya saba wa…
·
Har illa yau, Allah (S.W.A) Ya ambaci falalar da ya yi wa wannan al’umma da ya aiko mata da Annabi (S.A.W.) don Ya bayyana mata saqon Alkur’ani da SunnarSa. Kamar yadda yake fada cewa: “Lallai ne Allah Ya Yi babbar falala a kan muminai, da Ya aika a cikinsu Manzo daga garesu, yana karantar musu…
·
Horon da Allah Ya Yi na bin dokokinSa da ke cikin Alqurani bai tsaya kawai ga ManzonSa ba, don kuwa ya hada da dukkan talikai. Allah (S.W.A.) ya ce: “Ku bi abin da aka saukar a gareku daga UbangijinKu, kuma kada ku bi wasu majibinta koma bayanSa. Kadan ne suke wa’azantuwa.” (A’raf:3). “Kuma wannan wani…
·
http://www.youtube.com/watch?v=OTvVY7gKN84&guid=&gl=NG&client=mv-google&hl=en
·
KIRA ZUWA GA TAFARKIN MAGABATA NA QWARAI (Manhajus Salafis Salih) *** 001 WAJIBCIN TSAYUWA A KAN LITTAFIN ALLAH DA SUNNAR ANNABI (S.A.W.). Musulunci addini ne saukakke daga Allah wanda ya zo ta hannun ManzonSa, Annabi Muhammad (S.A.W.) zuwa ga mutane da Aljanu baki daya. Saqon da Musulunci ke dauke da shi na bauta wa Allah…
·
Wani mutum ya kai ziyara gidan Zoo, sai yaga wata qatuwar giwa an daureta da karamar igiya, ba’da sarkoki ko manyan igiya ba, Abin mamaki wannan giwar idan taso zata iya warware igiyar ba tare da matsala ba, amma batayi ba. sai mutumin ya hango mai lura da wannan giwa, sai yaje wurinsa ya tambayesa,…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺁﺩﻡ، ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺷﻌﺒﺔ، ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻳﻌﻠﻰ ﺑﻦ ﻋﻄﺎﺀ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ، ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ ﻗﺎﻝ: ﺭﺿﺎ ﺍﻟﺮﺏ ﻓﻲ ﺭﺿﺎ ﺍﻟﻮﺍﻟﺪ، ﻭﺳﺨﻂ ﺍﻟﺮﺏ ﻓﻲ ﺳﺨﻂ ﺍﻟﻮﺍﻟﺪ. English Text: ‘Abdullah ibn ‘Umar(Radiyallah Anhu) said, “The pleasure of the Lord lies in the pleasure of the parent. The anger of the Lord lies in the…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺻﺪﻗﺔ، ﻗﺎﻝ: ﺃﺧﺒﺮﻧﺎ ﺍﺑﻦ ﻋﻴﻴﻨﺔ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ، ﻋﻦ ﻧﺎﻓﻊ ﺑﻦ ﺟﺒﻴﺮ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺷﺮﻳﺢ ﺍﻟﺨﺰﺍﻋﻲ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻟﺂﺧﺮ ﻓﻠﻴﺤﺴﻦ ﺇﻟﻰ ﺟﺎﺭﻩ، ﻭﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻟﺂﺧﺮ ﻓﻠﻴﻜﺮﻡ ﺿﻴﻔﻪ، ﻭﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻟﺂﺧﺮ ﻓﻠﻴﻘﻞ ﺧﻴﺮﺍ ﺃﻭ ﻟﻴﺼﻤﺖ. English Text: Abu Shurayh al-Khuza’i…
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ” ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻠﻪ: ﻳﺴﺐ ﺑﻨﻮ ﺁﺩﻡ ﺍﻟﺪﻫﺮ، ﻭﺃﻧﺎ ﺍﻟﺪﻫﺮ، ﺑﻴﺪﻱ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﻭﺍﻟﻨﻬﺎﺭ. English Text: Allah said: Sons of Adam inveigh against [the vicissitudes of] Time, and I am Time, in My hand is the night and the day. Hausa Text: Allah…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻗﺘﻴﺒﺔ ﺑﻦ ﺳﻌﻴﺪ، ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻳﻌﻘﻮﺏ، – ﻳﻌﻨﻲ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ – ﻋﻦ ﺳﻬﻴﻞ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ، ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ ” ﻻ ﺗﻘﻮﻡ ﺍﻟﺴﺎﻋﺔ ﺣﺘﻰ ﻳﻜﺜﺮ ﺍﻟﻬﺮﺝ ” . ﻗﺎﻟﻮﺍ ﻭﻣﺎ ﺍﻟﻬﺮﺝ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﻗﺎﻝ ” ﺍﻟﻘﺘﻞ ﺍﻟﻘﺘﻞ .. English Text: The Messenger Of Allah(Sallallahu Alaihi wasallam)…
·
Solution To Our State Of Weakness – Mufti Ismail Menk A Lecture presented in Abuja – Nigeria
·
ﻋﻦ ﺃﻡ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﺃﻡ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺎﺋﺸﺔ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﺎ، ﻗﺎﻟﺖ: ﻗﺎﻝ: ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ “ﻣﻦ ﺃﺣﺪﺙ ﻓﻲ ﺃﻣﺮﻧﺎ ﻫﺬﺍ ﻣﺎ ﻟﻴﺲ ﻣﻨﻪ ﻓﻬﻮ ﺭﺩ”. ﻭﻓﻲ ﺭﻭﺍﻳﺔ ﻟﻤﺴﻠﻢ :ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ﻋﻤﻠﺎ ﻟﻴﺲ ﻋﻠﻴﻪ ﺃﻣﺮﻧﺎ ﻓﻬﻮ ﺭﺩ. The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “He who…
·
ﻋﻦ ﺣﺬﻳﻔﺔ ﺭﺿﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ:ﻛﺎﻥ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺇﺫﺍ ﺃﺧﺬ ﻣﻀﺠﻌﻪ ﻣﻦ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﻭﺿﻊ ﻳﺪﻩ ﺗﺤﺖ ﺧﺪﻩ، ﺛﻢ ﻳﻘﻮﻝ: “ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺑﺎﺳﻤﻚ ﺃﻣﻮﺕ ﻭﺃﺣﻴﺎ” ﻭﺇﺫﺍ ﺍﺳﺘﻴﻘﻆ ﻗﺎﻝ: “ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﺃﺣﻴﺎﻧﺎ ﺑﻌﺪ ﻣﺎ ﺃﻣﺎﺗﻨﺎ ﻭﺇﻟﻴﻪ ﺍﻟﻨﺸﻮﺭ. ” Whenever the Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam ) lay down for sleep at night, he would place…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﺴﺪﺩ، ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺑﺸﺮ ﺑﻦ ﺍﻟﻔﻀﻞ، ﻗﺎﻝ: ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺍﻟﺠﺮﻳﺮﻱ، ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺑﻜﺮﺓ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ﺃﻻ ﺃﻧﺒﺌﻜﻢ ﺑﺄﻛﺒﺮ ﺍﻟﻜﺒﺎﺋﺮ؟ ﺛﻼﺛﺎ، ﻗﺎﻟﻮﺍ: ﺑﻠﻰ ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ، ﻗﺎﻝ: ﺍﻹﺷﺮﺍﻙ ﺑﺎﻟﻠﻪ، ﻭﻋﻘﻮﻕ ﺍﻟﻮﺍﻟﺪﻳﻦ ﻭﺟﻠﺲ ﻭﻛﺎﻥ ﻣﺘﻜﺌﺎ ﺃﻻ ﻭﻗﻮﻝ ﺍﻟﺰﻭﺭ، ﻣﺎ ﺯﺍﻝ ﻳﻜﺮﺭﻫﺎ ﺣﺘﻰ ﻗﻠﺖ: ﻟﻴﺘﻪ ﺳﻜﺖ. English…
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺣﻤﺰﺓ ﺃﻧﺲ ﺑﻦ ﻣﺎﻟﻚ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﺧﺎﺩﻡ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: “ﻟﺎ ﻳﺆﻣﻦ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺣﺘﻰ ﻳﺤﺐ ﻟﺄﺧﻴﻪ ﻣﺎ ﻳﺤﺐ ﻟﻨﻔﺴﻪ.” ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻭﻣﺴﻠﻢ. The messenger of Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) says: None of you [truly] believes until he loves for his brother…
·