Danna nan domin shiga karatu Online
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻋﺒﻴﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻣﻮﺳﻰ، ﻋﻦ ﺍﻷﻋﻤﺶ، ﻋﻦ ﺷﻘﻴﻖ، ﻗﺎﻝ ﻛﻨﺖ ﻣﻊ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺃﺑﻲ ﻣﻮﺳﻰ ﻓﻘﺎﻻ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ” ﺇﻥ ﺑﻴﻦ ﻳﺪﻯ ﺍﻟﺴﺎﻋﺔ ﻷﻳﺎﻣﺎ ﻳﻨﺰﻝ ﻓﻴﻬﺎ ﺍﻟﺠﻬﻞ، ﻭﻳﺮﻓﻊ ﻓﻴﻬﺎ ﺍﻟﻌﻠﻢ، ﻭﻳﻜﺜﺮ ﻓﻴﻬﺎ ﺍﻟﻬﺮﺝ، ﻭﺍﻟﻬﺮﺝ ﺍﻟﻘﺘﻞ. English Text: The Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “Near the establishment of the Hour…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﻣﻴﺔ ﺑﻦ ﺑﺴﻄﺎﻡ، ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻳﺰﻳﺪ، – ﻳﻌﻨﻲ ﺍﺑﻦ ﺯﺭﻳﻊ – ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺭﻭﺡ، ﻋﻦ ﺳﻬﻴﻞ، ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ، ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ ” ﻣﻦ ﺍﻏﺘﺴﻞ ﺛﻢ ﺃﺗﻰ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ﻓﺼﻠﻰ ﻣﺎ ﻗﺪﺭ ﻟﻪ ﺛﻢ ﺃﻧﺼﺖ ﺣﺘﻰ ﻳﻔﺮﻍ ﻣﻦ ﺧﻄﺒﺘﻪ ﺛﻢ ﻳﺼﻠﻲ ﻣﻌﻪ ﻏﻔﺮ ﻟﻪ ﻣﺎ ﺑﻴﻨﻪ ﻭﺑﻴﻦ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ﺍﻷﺧﺮﻯ ﻭﻓﻀﻞ ﺛﻼﺛﺔ…
·
Manyan alamomi na tashin alkiyama wadanda suke kusa daf da tashin alkiyama Sune: 132 : Bayyanar Dujal (babban balain da ake jira) 133: Saukowar Annabi Isah 134 : Fitowar Yajuj da Majuj 135 Girgizar kasa (manya manya sau uku a duniya) 136 : Hayaki da zai rufe duniya baki daya 137 : Bayyanar wata dabba…
·
Mun tsaya a alama ta 100, zamuci gaba 101 Bayyanar bakar fitina gama gari sai ta shafi kowa. 102 masifu za suyi yawa birni da kauye 103 Wani zamani zezo sujjada daya tafi duniya da abinda yake cikin ta, saboda karancin masu ibada, 104 Ragima akan ganin wata, saboda wata zai kumbura, ya dinka fiyowa…
·
Alqiyamah ta kusanto, ga wa su daga cikin Alamomin ta, wasu sun faru, wasu suna faruwa, wasu za su faru nan gaba Alamomi 001-100 1. Aiko Annabi (sallallahu-alaihi-wasallam) {ranar litinin, 21/Ramadan/0013bh daidai da 10/August/610m} yana shekara arba’in 40 da wata shida 6 da kwana goma sha biyu 12 lissafin wata/ shekara talatin da tara 39…
·
Na daya : Mutuwa (al mautu ) Na biyu : kabari ( qabari) Na uku : karewar kowa da komai ( fana’u) Na hudu :tashi daga mutuwa ( busa rai) Na biyar : Tattaruwa waje daya ( nushuru) Na shida : Bincike ( hisabi) Na Bakwai: Mizani (Awo) Na Takwas : Siradi (da wata gada…
·
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻳﺤﻴﻰ ﺑﻦ ﻣﻮﺳﻰ، ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻭﻛﻴﻊ، ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺯﻛﺮﻳﺎﺀ ﺑﻦ ﺇﺳﺤﺎﻕ ﺍﻟﻤﻜﻲ، ﻋﻦ ﻳﺤﻴﻰ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺻﻴﻔﻲ، ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﻌﺒﺪ، ﻣﻮﻟﻰ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ـ ﺭﺿﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ـ ﺃﻥ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺑﻌﺚ ﻣﻌﺎﺫﺍ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻴﻤﻦ، ﻓﻘﺎﻝ ” ﺍﺗﻖ ﺩﻋﻮﺓ ﺍﻟﻤﻈﻠﻮﻡ، ﻓﺈﻧﻬﺎ ﻟﻴﺲ ﺑﻴﻨﻬﺎ ﻭﺑﻴﻦ ﺍﻟﻠﻪ ﺣﺠﺎﺏ. English Text:…
·
ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﺎﺹ، ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﺃﻧﻪ ﺳﻤﻊ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻳﻘﻮﻝ: “ﻣﻦ ﺻﻠﻰ ﻋﻠﻲ ﺻﻼﺓ، ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺑﻬﺎ ﻋﺸﺮﺍ” (ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ). English Text: the Messenger of Allah (Sallallahu Alaihi wasallam ) says: “Whoever supplicates Allah to exalt my mention, Allah will exalt his mention ten times.”
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : “ﻻ ﺗﺪﺧﻠﻮﺍ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﺣﺘﻰ ﺗﺆﻣﻨﻮﺍ ﻭﻻ ﺗﺆﻣﻨﻮﺍ ﺣﺘﻰ ﺗﺤﺎﺑﻮﺍ ﺃﻭﻻ ﺃﺩﻟﻜﻢ ﻋﻠﻰ ﺷﻲﺀ ﺇﺫﺍ ﻓﻌﻠﺘﻤﻮﻩ ﺗﺤﺎﺑﺒﺘﻢ؟ ﺃﻓﺸﻮﺍ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺑﻴﻨﻜﻢ” (ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ). English Text: The Messenger of Allah (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, You will not enter Jannah until you believe,…
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: “ﺇﻥ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﻟﻴﺘﻜﻠﻢ ﺑﺎﻟﻜﻠﻤﺔ ﻣﻦ ﺭﺿﻮﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻣﺎ ﻳﻠﻘﻲ ﻟﻬﺎ ﺑﺎﻻ ﻳﺮﻓﻌﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻬﺎ ﺩﺭﺟﺎﺕ، ﻭﺇﻥ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﻟﻴﺘﻜﻠﻢ ﺑﺎﻟﻜﻠﻤﺔ ﻣﻦ ﺳﺨﻂ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻻ ﻳﻠﻘﻲ ﻟﻬﺎ ﺑﺎﻻ ﻳﻬﻮﻱ ﺑﻬﺎ ﻓﻲ ﺟﻬﻨﻢ”. (ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ) English Text: The Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam )…
·
ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: “ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻵﺧﺮ، ﻓﻠﻴﻘﻞ ﺧﻴﺮﺍ، ﺃﻭ ﻟﻴﺼﻤﺖ” (ﻣﺘﻔﻖ ﻋﻠﻴﻪ). English Text: The Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “He who believes in Allah and the Last Day must either speak good or remain silent.” Hausa Text: Manzon Allah(Sallallahu Alaihi…
·
Bismillahirrahmanirraheem. ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻣﺴﻌﻮﺩ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : “ﻣﻦ ﻗﺮﺃ ﺣﺮﻓﺎ ﻣﻦ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﻠﻪ ﺣﺴﻨﺔ، ﻭﺍﻟﺤﺴﻨﺔ ﺑﻌﺸﺮ ﺃﻣﺜﺎﻟﻬﺎ ﻻ ﺃﻗﻮﻝ: ﺃﻟﻢ ﺣﺮﻑ، ﻭﻟﻜﻦ ﺃﻟﻒ ﺣﺮﻑ، ﻭﻻﻡ ﺣﺮﻑ، ﻭﻣﻴﻢ ﺣﺮﻑ” ﺭﺍﻭﻩ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻭﻗﺎﻝ: ﺣﺪﻳﺚ ﺣﺴﻦ ﺻﺤﻴﺢ. The Messenger of Allah (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “Whoever…
·
Allah subhanahu-wata’ala yana da sunaye, mafi kyau ku kirashi da su, bincike akan sunan Allah subhanahu-wata’ala mafi girma, yana tukewa cikin hadisai guda hudu, wanda Annabi saw ya ambata, acikin wadannan hadisai, an sami sunayen Allah subhanahu-wata’ala guda goma sha daya, acikin su, sunan Allah subhanahu-wata’ala mafi girma yake, don haka malamai suka ce, duk…
·
As I was scanning through my emails recently, I came across a mail about death. After perusing it, I feel a very strong urge to share some of the content with my Brothers and Sisters in humanity out there. Though the message is originally intended for the Believers in life after death, I think it…
·
Assalamu alaikum ‘yan uwa musulmi Dukkanmu muna sane da halin da ‘yan uwanmu musulmi suke ciki a jihohin da ke Arewa maso gabascin Najeriya da kuma yan uwanmu musulmi na Afrika ta tsakiya. Babu shakka suna cikin halin damuwa kwarai. Ana kisan su kamar kiyashi, ana tozarta iyalansu, ana maraitar da ‘ya’yansu. Wannan yana wajabta…
·
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Ya Dawo Gida Da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya zo shiga Makka sai ya yi wata siyasa wacce take cike da hikima bisa ga halin da ya bari da wanda ya tabbatar zai samu a garin. Sai da ya yi nazari mai zurfi sai ya zabi Mut’im bn Adiy;…
·
Musulunci Ya Tsallata Zuwa Kasashen Waje Ganin halin da manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yake ciki bayan wafatin wadannan jigogin tafiyarsa guda biyu, sai Allah ya jefo ma sa tunanin fita daga garin Makka don ya nemi magoya baya watakila ko Allah zai kawo ma sa mafita a wani waje tun da su kam sun…
·
Jarrabawa Ta Kai Makura A daidai lokacin da manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da sahabbai suka fita daga waccan jarabawa ta daurin ta-la-la da muka fada sai kuma wata sabuwar jarabawa ta sabka a gare su. Wannan jarabawa ita ce rasuwar manya-manyan mutane biyu da suka zamo jigogi ga addinin musulunci; Abu Talib da Nana…
·
Allah mai yawan kyauta ga bayinSa. Mu sani hakika samu da rashi duk na karkashin abinda Allah ya qaddara ga bawanSa. Kowa in ya dubi halin da yake ciki a rayuwa to tabbas zai ga ya fi wani samun ni’ima da baiwa cikin rabon da Allah ya ba shi na yadda yake gudanar da rayuwar…
·
Musulmai Sun Sake Komawa Habasha A can baya mun ga yadda musulmi suka dawo daga kasar Habasha suna cike da fatar samun sassafci bayan da suka ji labarin cewa, manyan jarumawa guda biyu sun shiga musulunci. To, amma ashe abin ba haka yake ba. Domin kuwa Quraishawa sun sake jan damara domin yaki da musulmi,…
·