Danna nan domin shiga karatu Online
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM BAYANI DAGA MAJALISAR MALAMAN AFRIKA GAME DA BARAZANAR DA ‘YAN UWANMU MUSULMI NA AFRIKA TA TSAKIYA SUKE FUSKANTA Kwanan Wata: 13/4/1435H wanda ya yi daidai da 13/2/2014M Halin Da Musulmi Suke Ciki A Afrika Ta Tsakiya Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai. Tsira da aminci su tabbata ga annabin rahama da…
·
YANA KYAMATAR MATANSA NA AURE. ko meye dalili? Wani bawan Allah ne ya kai korafinsa ga wani malami, akan cewa ya auri matarsa, shekaru kadan da suke wuce, yana da yara biyu da ita, amma akoda yaushe sai ya rika ganin tana dada muni a idonsa, kuma baya sonta cikin zuciyarsa. sai malamin ya tambayeshi,…
·
SHEIKH BALA ABDULLAHI BALA LAU shi ne shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) na kasa. A makon da ya gabata ne kungiyar ta yi sanarwar shirya babban taro na shekara, wanda za a gudanar a birnin Ikko, ranar Asabar 15 ga Fabrairu, 2015, wato gobe kenan. Taron zai mayar da hankali wajen…
·
Mako guda bayan wasu mahara da ba a san ko su waye ba, sun harbe Malamin addinin Musuluncin nan da ke Zariya, Shaikh Awwal Albani, matarsa da dansa, sai kuma ga shi, ’yan Shi’a, sun yi zargin ana yunkurin harbe Shugabansu, Shaikh Ibraheem Yakoub Zakzaky. A cikin wani jawabi da ya gabatar ga almajiransa a…
·
Musulunci Ya Samu Garkuwa Bayan tafiyar muhajirai na farko su goma sha hudu babu abin da mushrikai suka kara a kan musulmi sai ta’addanci da ketare iyaka. A cikin haka ne watarana Abu Jahli ya tafka irin ta’asar tasa; ya kalli kwayar idon manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya zage shi, kuma ya yi ma…
·
Karatun Alfiya, Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano.
·
Na fahimci matsaloli da yawa da yake faruwa tsakanin maaurata, dalilin sa shine Rashin fahimtar Juna ne musabbabinsa, amma duk na mijin da yazo office Dina na kan bashi shawarar abubuwa biyar kuma idan ya gwada takan bugo waya godiya, cewa an sami Sauki Na daya : ka bata hakuri idan kayi mata ba daidai…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Majalisi Na 65 Musulmi Sun Kaura Zuwa Habasha Kamar yadda muka gani a baya, tura ta kai bango; hakurin musulmi ya kusa karewa, kuma babu wata alama da ke nuna mushrikai za su karkato su bari…
·
Manzon Allah Da Danginsa Sun fuskanci Daurin Ta-la-la Bayan da duk kokarin Quraishawa na dakile addinin Allah ya ci tura. Musulunci sai ci gaba da yaduwa yake yi a birni da kauye. Ga kuma musulmi sun hakurce duk irin wahalhalun da ake ba su. Sannan kuma ta fuskar hujja an kasa i ma su, an…
·
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Ya Yi Baran-baran Da Mushrikai A karo na biyu, sai mushrikai suka sake nada kwamiti wanda ya kunshi mutane hudu; Al-Aswad bn Abdilmuttalib da Walid bn Al- Mughirah da Umayyatu bn Khalaf da kuma Asi bn Wa’il. Sai aka ce su je su sasanta da manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam…
·
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﻌﻠﻲ ﺍﻷﻋﻠﻰ ، ﺧﻠﻖ ﻓﺴﻮﻯ ، ﻭﻗﺪﺭ ﻓﻬﺪﻯ ، ﺃﺣﺼﻰ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻌﺒﺎﺩ ﺃﻓﻌﺎﻟﻬﻢ ﻭﺃﻗﻮﺍﻟﻬﻢ ، ﻓﻲ ﻛﺘﺎﺏ ﻻ ﻳﻀﻞ ﺭﺑﻲ ﻭﻻ ﻳﻨﺴﻰ ، ﺃﺣﻤﺪﻩ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻪ ، ﻟﻪ ﻣﺎ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﻮﺍﺕ ﻭﻣﺎ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ ﻭﻣﺎ ﺑﻴﻨﻬﻤﺎ ﻭﻣﺎ ﺗﺤﺖ ﺍﻟﺜﺮﻯ . ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ…
·
Malam yayi bayanai masu mahimmanci a wannan Karatu. 1. Tarbiyyar Matasa. 2. Taimaka wa marayu, 3. Mahimmancin Neman ilmin zamani….. 3. Hatsarin Hanyoyin Sada zumunci na zamani…. Da dai sauransu. Click below to watch.
·
Mushrikai Sun Bullo Da Sabon Salo Ganin duk irin matakin kuntatarwa, takurarwa da azabtarwa ba su hana musulmi riko kan-kam ga addininsu ba, sai mushrikai suka sake dabara. A yanzu sun yarda su hau teburin sulhu da manzon Allah kuma suna ganin da haka zasu yi galaba a kan sa. Kwamitin dattawa ya shawarta wanda…
·
Wannan Video ne ta Qunshi Sako Da Sheikh Albani Zaria Ya Turawa Shehin Dariqan tidjaniyyah Dahiru Bauchi
·
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN!!!!!! ﻣِّﻦَ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺭِﺟَﺎﻝٌ ﺻَﺪَﻗُﻮﺍ ﻣَﺎ ﻋَﺎﻫَﺪُﻭﺍ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻋَﻠَﻴْﻪِ ۖ ﻓَﻤِﻨْﻬُﻢ ﻣَّﻦ ﻗَﻀَﻰٰ ﻧَﺤْﺒَﻪُ ﻭَﻣِﻨْﻬُﻢ ﻣَّﻦ ﻳَﻨﺘَﻈِﺮُ ۖ ﻭَﻣَﺎ ﺑَﺪَّﻟُﻮﺍ ﺗَﺒْﺪِﻳﻠًﺎ. Labari mai muni matuka ya sameni na kisan malaminmu Sheikh Muhammad Auwal Albani zaria. Wanda wasu ‘yan ta’adda suka masa kisan gillah……. Yaa Allah muna rokonka ka rahamceshi… Wannan shi yake…
·
Brother – Lower Your Gaze The story of a young Man who had a habit of looking at women . This young man asked Sheik : I feel guilty about myself for a bad habit i… am unable to get rid off ! I can’t stop myself from looking at girls in the market, what…
·
Abdullahi Bn Mas’ud A can baya mun ga yadda wannan sahabi ya bayyana irin halin da ake ciki a garin Makka, in da ya ce babu wanda ya kubuta daga cikin musulmi daga shan azaba a hannun mushrikai. To, shi ma din kansa fa bai kubuta daga shan azabar ba. Sanadiyyar musuluntar Abdullahi bn Mas’ud…
·
Tsakanin Musulmi Da Kafiran Makka: Tura Ta Kai Bango Wani abin ban sha’awa ga wadannan bayin Allah shi ne, dukkaninsu suna jin zafin abinda ke faruwa ga ‘yan uwansu ko da kuwa kome bai same su ba. Abinda zai nuna maka wannan shi ne, labarin Usman bn Maz’un (R.A) wanda aka hana shi shiga Makka…
·
Har Wayau Dai A Kan Musulmin Farko 3. Mus’ab Bn Umair: Wani yaro ne matashi a garin Makka. Sagartacce ne, dan gata. Iyayensa suna ji da shi matuka, kuma suna nuna ma sa so na kin karawa. Ga su masu arziki da wadata. Ba wani matashi a garin Makka wanda ya kai kyawon tufansa ko…
·