Danna nan domin shiga karatu Online
Musulmi Suna Ci Gaba Da Juriya 2. Khalid bn Sa’id bn Al-Ass: Wani bawan Allah ne saurayi da Allah ya nufe shi da samun shiriya tun da wuri. A cikin bacci ya yi mafarkin yana kan gabar wuta. Ga wasu mutane suna ta kokarin ingiza shi. Shi kuma Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam yana rirrike shi…
·
Musulmi Sun Jure Wahala Wadanda muka fadi a baya ba su kadai ne suka sha wahala ba. Kusan duk wanda ya shiga musulunci a wancan lokaci kome matsayinsa sai da ya dandani wahala kuma ya jure ma ta. Kafin mu karkare wannan zance sai mun kara kawo wasu misalai: 1. Khabbab bn Al-Arat: Makeri ne…
·
This video is really amazing. A toddler is been rescued from under the rubbles, after The felon(assad) strike on halab…. Watch And Reflect the sayings of Allah… Surat Al-emran 145 ﻭَﻣَﺎ ﻛَﺎﻥَ ﻟِﻨَﻔْﺲٍ ﺃَﻥ ﺗَﻤُﻮﺕَ ﺇِﻟَّﺎ ﺑِﺈِﺫْﻥِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻛِﺘَﺎﺑًﺎ ﻣُّﺆَﺟَّﻠًﺎ. And it is not [possible] for one to die except by permission of Allah at…
·
This Video by Sahara reporters reveals how mr. Suntai, The Executive Governor Of Taraba state of Nigeria Profess that what happens to him is god punishment to him. He also declared that he is not able to run taraba state for now..
·
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﺇﻋﻼﻥ ﻋﻦ ﺍﻟﺪﻭﺭﺓ ﺍﻟﻌﻠﻤﻴﺔ ﺍﻟﺜﺎﻟﺜﺔ ﻟﻔﻀﻴﻠﺔ ﺍﻟﺸﻴﺦ ﻣﺤﻤﺪ ﺳﻌﻴﺪ ﺭﺳﻼﻥ ﺣﻔﻈﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ، ﻭﺫﻟﻚ ﻓﻲ ﺷﺮﺡ ]] ﺍﻟﻌﻘﻴﺪﺓ ﺍﻟﻮﺍﺳﻄﻴﺔ [[ ﻟﺸﻴﺦ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺍﺑﻦ ﺗﻴﻤﻴﺔ – ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ . ﻭﺫﻟﻚ ﺑﻤﺸﻴﺌﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻲ ﺍﻟﻔﺘﺮﺓ ﻣﺎ ﺑﻴﻦ : ﻋﺼﺮ ﻳﻮﻡ ﺍﻻﺛﻨﻴﻦ 3 ﻣﻦ ﺭﺑﻴﻊ ﺍﻟﺜﺎﻧﻲ 1435 ﻫـ ﺍﻟﻤﻮﺍﻓﻖ 2014-2-3 ﻡ ﺇﻟﻰ…
·
Alhamdu lillahi rabbil A’lamin, Wa sallallahu wa sallama ala Nabiyyina Muhammad wa ala alihi wa sahbihi ajma’in. Amma ba’ad; Lallai wanda yake son Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama zai fifita shi akan duk abin da yake da girma ko daraja ko tsada a gunsa. Domin son Allah da manzonsa sune imani, kuma imanin bawa…
·
Musulmi Sun Ci Gaba Da Fuskantar Wulakanci Abdullahi bn Mas’ud Radhiyallahu Anhu ya bayyana irin halin da musulmi suka shiga a wancan lokaci. Yana cewa: “Mutane bakwai ne aka fara sanin musuluncinsu. Su ne: Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da Abubakar da Ammar da mahaifiyarsa Sumayya. Sai kuma Suhaibu da Bilal ba Miqdad. Shi dai…
·
https://www.youtube.com/watch?v=fb-n3L1_m8k&feature=youtube_gdata_player
·
https://www.youtube.com/watch?v=jZAb52g1Zz8&feature=youtube_gdata_player
·
Assalamun Alaikum, Alhamdulillah i’ve Uploaded all sheikh Ja’afar Tafseer Audio Files in mp3 format. this version is not edited and its not airy, it Also contain all the questions and answers. Click Here To Stream/Download. Please Use modern Browsers Like Firefox, Chrome, if You are Having Difficulties In Streaming. May Allah Have mercy on sheikh…
·
Assalaamu Alaikum warahmatullah wabarakaatuh ‘yan’uwa Albishirinku.. Ga wata Sabuwa! Jibwis ta bude sabuwar Tashar Radio Online. Yanzu zaku iya samun Wa’azozi da bayanai masu mahimmanci akan wayarku ko computer. Alhamdulillah. Yadda zakuyi ku saurara. 2. Masu Amfani da wayoyi irin Android, Blackberry,Nokia,iphone da sauransu, zasu iya samun wannan tasha acikin TuneIn Bayan ka bude TuneIn…
·
Yan uwa na masu albarka, kamar yanda muka sani ne annabi ya hanamu imani da bokaye, da kuma masu duba ko anfani da taurari, amma abin mamaki sai muna ganin wata irin sabon salo na fadin abinda zai iya faruwa a farkon ko wane shekara na miladiyya, har zuwa karshenta, a shekaru uku da suka…
·
Abin mamaki kallon kwallon kafa ya shiga rayuwar musulmi, abin hauci ma har da masu addini, alhali suna mantawa cewa tana iya haifar da bala’i har uku manya. 1- MANUFURCI, babban abinda take haifarwa musulmi shine kaunar kafiri wanda Allah ya hanemu da kaunarsa, don kuwa zuciya daya, bazata iya hada kaunar annabi da na…
·
Lura da cewa karya tana daga cikin munanan abubuwa wanda Allah ya haramta, harma yakai da ya tsine wa mai karya amma yanzu abin mamaki karya ya zamo abin ado. Alhali kuwa itace tushen sharri a rayuwa. 1-zaka iya gane makaryaci daga ido, don kuwa baya so ya rika hada ido da kai yayin da…
·
Mauludi Da Shubhohin da Ke kewaye da’ita. Da Kuma Mafita. Malaminmu Dr. Ibrahim Jalo Jalingo yayi wasu rubutu da naga sunada mahimmanci sosai ‘yan’uwa Musulmai Su karanta. Musamman wanda shedan yayi wasa da kwakwalwarsu ta yadda suka Dauki batun bukukuwan Mauludi A matsayin Duk wanda bayayi bayason Annabi, kuma shi kafiri ne. Wannan babban kuskurene.…
·
Amsa: Kafin mu amsa wannan tambayar ya na da kyau muyi wa kanmu wadannan tambayoyin: -Mece ce soyayya? -Mene ne yake sa a so mutum? -Mene ne rabe-raben so? -Mece ce alamar so? Daga nan kuma sai musan mece ce hakikanin soyayyar Manzon Allah (S.A.W)? Mece ce soyayya? Hafiz Ibin hajar babban malamin hadisin nan…
·
Alhamdu lillahi rabbil A’lamin, wa Sallallahu wa sallama ala Nabiyyina Muhammadin Wa ala a’alihi wa sahbihi ajma’in. Amma ba’ad, hakika hadisi ya tabbata daga Anas Bin Malik radhiyallahu anhu ya ce; ﻛﺎﻧﺖ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺨﻨﺪﻕ ﺗﻘﻮﻝ ﻧﺤﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺑﺎﻳﻌﻮﺍ ﻣﺤﻤﺪﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺠﻬﺎﺩ ﻣﺎ ﺣﻴﻴﻨﺎ ﺃﺑﺪﺍ ﻓﺄﺟﺎﺑﻬﻢ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻻ ﻋﻴﺶ ﺇﻻ ﻋﻴﺶ ﺍﻵﺧﺮﻩ ﻓﺄﻛﺮﻡ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭ ﻭﺍﻟﻤﻬﺎﺟﺮﻩ…
·
SHUBUHOHIN DA MASU BUKIN MAULIDI KE KAFA HUJJA DA SU A KAN BUKIN MAULIDI DA SUKE YI: Asabar 3/3/1435 H 4/1/2014 M Yan’uwa Musulmi! Akwai shubuhohin da masu bukin maulidi ke ambatawa a gaban wadanda suka raina wa hankali da karatu a matsayin hujjojin da suke wajabta yin bukin maulidi ko suke halatta shi, saboda…
·
Yau Juma’a 2/3/1435 H 3/1/2014 M tsakaninmu da ranar goma sha biyu ga watan Rabii’ul Awwal kwana 10 ne kacal, sannan kamar yadda aka sani ne cewa wannan rana ta 12/3/ ita ce ranar da wasu daga cikin masu ikirarin Musulunci ke bukin ranar haifuwar Annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah cikinta saboda neman…
·