Danna nan domin shiga karatu Online
Duk mai bibiyar tattaunawar da ake yi tsakanin ‘yan shi’a yan sha biyu da yan uwa Ahlussunnah a fcbk zai ga yadda yan shi’a suke yawan tuhumar Ahlussunnah da cewa suna kafirta musulmi, wani lokacinma ba a kan wannan abu ake tattaunawar ba, amma sai sun san yadda suka lankwaso zance, suka karkatar da hankulan…
·
Daga Rayuwar Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah (1) Shi ne Takiyyuddeen, Abul Abbas Ahmad Bin Abdul-Halim bin Abdus-Salam Ibnu Taimiyyah. An yi masa lakabi da Ibnu Taimiyyah ne saboda lakabin kakarsa ne. Gidansu ibnu Taimiyyah gida ne na ilimi, saboda shi da babansa da kakansa duk malamai ne. An haife shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah a ranar…
·
Martani Ga Nuru Darussakalaini, Kashi Na Biyu (2) Daga nan sai malamin namu ya shiga kokarin karyata ruwayar haramcin mut’a daga Aliyyu bin Abi Dalib, ga abin da yake cewa : ” Ibn Hajar a cikin sharhinsa na Fat’hul-Baariy daga As-suhailiy yace: “Kuma wannan Hadisin yana tattare ne da tsoratarwa akan matsalolinsa; domin a cikinsa…
·
Auren Mutu’a Haramun Ne Har Zuwa Ranar Alkiya (Martani Ga Nuraddeen) Da farko dai ban yi mamakin yadda mal Nura ya bi hujjojin da na kawo, ya yi musu diban karan mahaukaciya ba, saboda dama wannan ce dabi’ar ‘yan shi’a, lauya magana da kawar da kai ga abin yake a fili. Da farko dai mal…
·
Auren Mut’a : Martani Ga Nuru Darussakalaini (Kashi Na Karshe 3) Daga Nan Mal Nura ya yi kokarin ya nuna cewa sabanin riwayoyi akan lokacin haramta mut’a yana nuna hadisan karya ne!. haba Mal Nura ba haka kawai ake karyata riwaya da ka ba, a’a sai an yi karatu. Yadda abin yake shi ne, wadannan…
·
https://www.youtube.com/watch?v=vD6v_gLB3wA&feature=youtube_gdata_player
·
https://www.youtube.com/watch?v=FY9uphen-Fw&feature=youtube_gdata_player
·
Assalaamu Alaikum warahmatullahi wabarkatuhu Wannan karatu ta 34 tasha bambam da kowacce wanda ta wuce domin malam Yayi maganganu masu matukar Mahimmanci kan Shugabancin Nigeria. Da sakon da Obasanjo ya tura wa Jonathan.. Malam ya baiwa Shugaban Nigeria Shawara, na ya sauka daga mulki, In yaki sauka kuma yayi kira ga ‘yan majalisa da su…
·
https://www.youtube.com/watch?v=e0Bk3PGjZ7s&feature=youtube_gdata_player
·
Duk mai bibiyar tattaunawar da ake yi tsakanin ‘yan shi’a yan sha biyu da yan uwa Ahlussunnah a fcbk zai ga yadda yan shi’a suke yawan tuhumar Ahlussunnah da cewa suna kafirta musulmi, wani lokacinma ba a kan wannan abu ake tattaunawar ba, amma sai sun san yadda suka lankwaso zance, suka karkatar da hankulan…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 36 Daga Cikin Fifikonsa 4. Darajar Sahabbansa (kashi na biyu) Akwai wasu abubuwan da sahabban manzon Allah suka kebanta da su da suka fifita su a kan sauran musulmi da ke bayan su: 1. Zamantakewarsu da manzon Allah…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 35 Daga Cikin Fifikonsa 4. Darajar Sahabbansa (kashi na daya) Ba wani zamani da ya kai alherin na manzon Allah. Ba wasu mutane da suka kai alherin mutanensa, wadanda suka ba da gaskiya gare shi, suka taimake shi.…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 34 Daga Cikin Fifikonsa 3. Matsayin iyalansa (kashi na biyu) Sanin duk mai bibiyar tarihin musulmin farko ne cewa, iyalan annabi Sallallahu Alaihi Wasallam sun kasance abin girmamawa da darajantawa matuka a tsakanin musulmi,…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 33 3. Matsayin iyalansa (kashi na daya) Iyalan kowane mutum su ne adireshinsa. Ma-so-uwa kuwa dole ne ya so danta. Ko a lahira mutane na samun karin daraja a cikin aljanna idan suna cikin iyalan mutumin kirki. Suratut…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 32 Daga Cikin Fifikonsa 2. Albarkacin Sawunsa (kashi na 2) 9. Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam yakan shafi maras lafiya ya yi ma sa addu’a sai ya samu waraka nan take. Misali, a wani lokaci da Jabir bn…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 30 Daga Cikin Fifikonsa Babu wani mahaluki da Allah Tabaraka Wa Ta’ala ya girmama matsayinsa kamar wannan bawan Allah da muke cikin tarihinsa. Kuma ya kebance shi da wasu darajoji da ba shi tarayya da kowa a cikin…
·
This week Trustwave security researchers uncovered a criminally controlled web server that contains nearly two million stolen account usernames and passwords for many popular sites, including Facebook, Twitter, LinkedIn, Google and Yahoo. Over the past few days, news outlets worldwide have reported on the discovery, and many people, including our customers, have questions about the…
·
His Excellency, Dr. Goodluck E. Jonathan, GCFR, President and Commander-in-Chief of the Federal Republic of Nigeria, Presidential Villa, Asokoro, Abuja. Dear Mr. President, BEFORE IT IS TOO LATE I am constrained to make this an open letter to you for a number of reasons. One, the current situation and consequent possible outcome dictate that I…
·
Ingantaccen Tarihi, Matsayi Da Darajojin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 29 Wane Annabi ne ya fi? Allah madaukakin sarki ya bayyana mana darajar annabawa a matsayin su na fiyayyu kuma zababbu a cikin bayinsa. Sa’annan kuma ya bayyana ma na fifikon manzanni a kan annabawa wadanda adadinsu yana…
·