Danna nan domin shiga karatu Online
Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Da Darajojinsa Fitowa Ta 28 Sanin Matsayin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A cikin wannan fasali muna son ne mu dan tsakuro wasu daga cikin darajojin da ubangijinmu madaukaki ya ba manzonsa a cikin Alkur’ani: 1. Manzon Allah fitila ne kamar yadda Allah ya kira…
·
Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 27 Siffar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Ruwayoyi sun bayyana cewa, manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam kyakkyawan mutum ne, mai kwarjini. Mutum ne kuma mai matsakaicin tsawo, fari, amma ba fari tas ba. Yana da fadin kirji, da kai mai matsakaicin girma, da…
·
Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 26 Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A Lokacin Samartaka 5. Ginin Ka’aba Annabi Ibrahim Alaihis Salam shi ne kakan annabawa kuma wanda ya bi gumaka duk ya rugurguza su. Suratul Anbiya’: 48. Haka kuma shi ne wanda Allah ya daukaka shi da ginin…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 25 Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A Lokacin Samartaka 4. Aure Da Gina Iyali A daidai lokacin da manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya kai shekaru ashirin da biyar ya yi fice a wajen sadaukantaka da halin girma. Ba…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 24 Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A Lokacin Samartaka 3. Kungiyar Tabbatar Da Adalci Da Kariyar Marasa Galihu Bayan gama wancan yakin da muka fada ne aka kafa wata kungiya a garin Makka domin agaza ma wadanda suke marasa…
·
Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 23 Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A Lokacin Samartaka Saurayi, a ilimin sanin halayyar dan Adam, mutum ne mai wuyar sha’ani. Ga shi dai da gaggawa cikin al’amari, ga ji-ji-da-kai ga kuma son jin dadi. Ba kasafai kake samun saurayi ba shi da…
·
Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 22 Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam A Gidan Baffansa Abu Talib A lokacin da ajali ya gabato ma Abdulmuttalibi abu na farko da ya fara mayar da hankali gare shi shi ne wasicci ga wanda zai kula ma sa da jikansa. Wanda ya…
·
No More Pretensions, the Nigerian State is waging a war on Islam and Muslims. Gentlemen of the Press, I welcome you all to this Press Conference on a very important and weighty issue on the serious concerns of Muslims over a Systematic war on Muslims and Islam by the Federal Government, controlled by CAN. Since…
·
Blackberry recently released new BBM update, which arrive with some bugs.. It affect some Blackberry device most especially Devices running OS6. If you are a victim then here is alternative for you to downgrade the BBM back to v7.Click Here To downgrade.
·
Duk matsalar da musulmai suke ciki yau. Ba laifin kowa sai laifin kawunansu. Allah baya zaluntar bawansa komai, sai dai bawan ya zalunce kansa.. Allah(subhanahu wata’ala) yace: ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﺎ ﻳﻈﻠﻢ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺷﻴﺌﺎ ﻭﻟﻜﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺃﻧﻔﺴﻬﻢ ﻳﻈﻠﻤﻮﻥ. Lalle ne Allah ba Ya zãluntar mutãne da kõme, amma mutãnen ne ke zãluntar kansu. Saboda haka in…
·
Bismillahir Rahmanir Rahim Jiya na bibiyi muhawarori masu dinbin yawa da aka tafka a shafuka daban daban tare da ‘yan Shi’a masu musun azumin wannan rana. Kuma suna da’awar cewa, Ahlussunna ne suka kirkiro shi don su rufe makokin da su ‘yan Shi’a suke yi a wannan rana. Don haka nake so in tabbatar masu…
·
WALLAHI MY HEART BLEEDS FOR INJUSTICE AGAINST ANY INNOCENT PERSON: Ash-Shaykh, Al-Imam, Al-Haafiz, Al- Muhaddith, Al-Hafeez, Al-Faqeeh, Al- Adeeb Muhammad Nazeef Yunus is one of the most leaned, humble and peace-loving Scholars in Nigeria. By Allah, as of now I will not recall a single scholar advocating for peace in Nigeria better than this humble…
·
WALIYYAN ALLAH! Waliyyi shi ne wanda ya yi imani da Allah, yake kuma jin tsoronsa, kamar yadda Allah Madaukakin Sarki ya fada a cikin littafinsa mai girma, Suratu Yunus aya ta 62 – 63. Dukkan musulmi mai tsoron Allah waliyyin Allah ne, gwargwadon imaninsa gwargwadon walittakarsa, mafiya darajar waliyyai Annabawa da Manzannin Allah, sai Sahabban…
·
Khawarijawa wasu jama’a ne da sukayi wa Sarkin muminai Aliyyu dan AbiDalib tawaye, suka kafirta shi tare daduk wadanda suke tare da shi, kamaryadda suka kafirta Mu’awiya dan AbiSufyan da duk wadanda suke tare dashi.Yana daga cikin manya-manyan akidunkhawarijawa kafirta duk wani wandaya aikata babban zunubi, kamar zina kosata ko kisan kai, a wurinsu a…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 21 Maraya Dan Gatan Ubangiji Faruwar wannan abin al’ajabi ya sa Halima ta mayar da yaron zuwa gidan su saboda firgici da ya kama ta a daidai lokacin yana da shekaru hudu. Riwayoyin Ibnu Ishak – sarkin malaman tarihin…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 20 Reno Da Shayarwa A Gidan Banu Sa’ad Makka – kamar yadda muka sani – babbar mahada ce ta al’ummomi daban daban na larabawa a wancan lokaci. Abinda ya sanya mutanen garin suke nisantar da kananan yaransu daga garin…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam Fitowa Ta 19 Aure Mafi Albarka Bayan da Allah cikin ikonsa ya kubutar da Abdullahi daga kaifin wuka ne sai tauraruwarsa ta fara dagawa, mahaifinsa kuma ya ga ya dace ya nema ma sa aure. Take aka yi matsaya a kan hada aurensa da…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 18 Damana ta Kusa Kamawa Shaiba (wanda aka fi sani da Abdulmuttalib) ya haifi ‘ya’ya goma sha shida; Goma maza, shida mata. Ga jerin sunayensu: 1. ‘Ya’ya maza – Harisu – Zubairu – Abu Talib – Abdullahi – Hamza…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 17 Haduwar Dare Daya Tarihin Har Abada A cikin tafiye-tafiyensa na neman arziki, watarana Hashim (Kakan manzon Allah (S) na biyu ya yada zango a birnin Madina (Ana kiran ta Yathrib a wancan lokaci). Sai ya sauka a gidan…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa Ta 16 Babba Dan Manyan Mutane Wannan salsala da muka fada tsarkakakkiya ce; dan halas bayan dan halas. Babu wanda aka haifa ta hanya gurbatacciya. Wannan gidan da manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam ya fito daga cikinsa…
·