Danna nan domin shiga karatu Online
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 15 Sunansa da Asalinsa: Cikakken sunan manzonmu shi ne MUHAMMAD (Ma’anarsa: abin godewa. Ba a taba jin wannan suna ba gabanin sa. Wannan suna yana da rassa. Su ne; Mahmood da Haamid da Humaid da Hamdaan). Dan ABDULLAHI Dan…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 14 Alfijir Ya Keto An haifi fiyayyen halitta Muhammadu dan Abdullahi bisa ga mafi rinjayen zaton masana tarihi a ranar litinin wadda ta zo daidai da 8 ga watan Rabi’ul Awwal, shekara ta 13 kafin hijira, 20 kenan ga…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 13 Faruwar wannan lamari da muka fada a baya na korar rundunar Abrahata da Mai-sama ya yi ya dada sanya larabawa su san girman dakin Allah, su kuma mutunta mazauna birnin Makka. Har ta kai ma ko ana fashi…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 12 Shekarar Giwaye Shekarar haifuwar fiyayyen halitta ita ake ce ma shekarar giwaye. Abinda ya faru a wannan shekarar kuwa (shekara ta 571M) shi ne, an yi wani sarki a garin San’a’a ta kasar Yemen wanda ake kiran sa…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam Fitowa ta 11 Matsayin Birnin Makka da Darajarsa Kamar yadda Allah ya zabi wasu mutane ya ba su fifiko a kan wasu, haka su ma garuruwa da birane Allah ya fifita wasu a kan wasu. Idan kuwa ana maganar kasashe da manyan biranensu to,…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 10 Me Ya Sa Aka Zabi Yankin Larabawa? 6. Yaren da suke amfani da shi; larabci shi ne wanda Allah a cikin hikimarsa ya sanya shi ya zamo yaren da za a isar da sakonsa na karshe da shi.…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Fitowa ta 9 Me Ya Sa Aka Zabi Yankin Larabawa? 3. Akwai yanayin kasar larabawan ita kanta wadda ta fado a tsakiyar duniya mai dauke da mutane a wancan lokaci. Don haka yaduwar musulunci zuwa sauran sassan duniya zai fi sauki…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam 8 A can baya mun soma kawo wasu kyawawan dabi’un larabawa da suka cancantar da su ga zaben Allah don su zamo tubalin da’awar musulunci. Larabawa mutane ne masu alkawali. Harith bn Abbad shi ne jagoran kabilar Bakr lokacin da suka…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam 7 Me Ya Sa Aka Zabi Yankin Larabawa? Duk abin da Allah madaukaki ya yi ba zai rasa wata gwaninta ba ko kuma wata hikimar da take tattare da shi. Ko dai mu bil adama mu gano haka ko kuma basirarmu…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam 6 Muhammadu Zaben Allah A daidai wannan lokacin da muke magana a kan sa labari ya fara game kasashen larabawa cewa, wani annabi ya kusa bayyana wanda zai ceto mutane daga halin la-haula da suka shiga cikinsa. Don haka, sai aka samu wasu bayin…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam 5 Kasashen Da Suka Kafu Kafin Zuwan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam 5. Sai kuma larabawa kasashen wadanda su suke a tsallaken tekun Fasha. Su kuma sun dauka cewa addinin annabi Ibrahim Alaihis Salam suke a kan sa. Kuma haka abin yake…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam 4 Kasashen Da Ke Akwai Kafin Zuwan Manzon Allah (S) 3. Qasashen Turawa Ban da wadancan kasashe da muka fada a baya akwai kasashen turawa da kuma Japan, da kasar Sin, da Indiya. Su kuma wadannan kasashen rayuwarsu ta fi kama da ta dabbobin…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam 3 Halin da Duniya Take Ciki Kafin Bayyanar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam An samu yankewar isowar saqon Allah zuwa ga mutane tun bayan dauke annabi Isa Alaihis Salam daga duniya da aka yi. Domin kuwa sai da aka yi sama da…
·
ALKAKI DA RUWAN ZUMA Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam 2 Matsayin Wannan Tarihi Allah Tabaraka Wa Ta’ala ya fifita tarihin ma’aikinsa a kan na sauran ‘yan adam da duniya take ji da su. 1. Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam shi kadai ne wanda aka haifa a cikin hasken…
·
Ingantaccen Tarihin Sayyadi Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wa Ala Alihi Wasallam Bismillahir Rahmanir Rahim Gabatarwa Muhimmancin Wannan Tarihi Tarihin manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam ya banbanta da sauran tarihohi irin na manyan mutane da jagorori da ake karantawa. 1. Da farko dai karanta wannan tarihi ibada ne. 2. Madubi ne na rayuwar da Allah…
·
This is exactly what can save Nigeria. Everybody has to obey and follow the law. Any shortcuts will put us in a cul- de-sac of problems. And any nation, once entangled in myriads of socio-political upheavals will need a generation to return to normalcy. Egypt is already entangled, Syria also, and Nigeria is on the…
·
For more than 1400yrs this power has been prophesied. No doubt prophesies need interpretation otherwise they lose their purport. In a discussion between two companions of the prophet of Mercy a bizarre talk sneaked through. ‘Amr bin al-‘As was the governor of Egypt not too long conquered from the grip of the Romans, then suddenly…
·
Tomorrow is the tenth of Al- muharrram popularly called Ashura. It is recommended to be fasted supererogatory but not compulsory. The reward is the expatiation of the previous year’s sins. If one will however fast the 9th day also, it is virtuous. One may also increase his spending on food for his immediate family but…
·
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ * ﺗﺠﺐ ﺻﻼﺓ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺫﻛﺮ ﻣﺴﻠﻢ ﻣﻜﻠﻒ ﺣﺮ ﻻ ﻋﺬﺭ ﻟﻪ، ﻭﻻ ﺗﺠﺐ ﻋﻠﻰ ﺍﻣﺮﺃﺓ ﻭﻻ ﻋﺒﺪ ﻭﻻ ﻣﺴﺎﻓﺮ. *ﻣﻦ ﺧﺼﺎﺋﺺ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ: 1- ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ ﺧﻴﺮ ﻳﻮﻡ: * ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ، ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ:…
·
Ba Farko ba karshe. A kullum kaga kana aikata alkhairi toh ka godewa Allah, sannan ka rokeshi dorewa kan wannan aiki. Haka a kullum kaga kana tsabo, toh kazamto mai zargin kanka a koda yaushe, sannan ka rinka rokon Allah shiriya.. Domin Ana lura da abinda mutum ya mutu akai ne ba abinda ya faro…
·