Raddin Abduljabbar dan Taratsi Ga Mulhidan 'Yan Tijjaniyya

Danna nan domin shiga karatu Online

Assalamu Alaikum Barkanku da yau. Kaman yanda kowa ya sani ne cikin kwanakinnan muna cikin bakin ciki game da abubuwan da wasu ‘yan tijjaniyyah suka aikata na cin mutuncin manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam). Wanda hakan ya kai ga samun raddodi daga maluma na sunnah har da ma malaman Bid’ah wanda abin ya wuce tunaninsu. Kaman yanda ya gabata na gabatar muku da raddin malaman sunnah biyu Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Da Kuma Sheikh Abdallah Gadon Kaya yau zan kawo muku raddin wani malamin Darika amma ta Qadiriyyah wato Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara. Shidai Abduljabbar Kaman yadda kowa ya sani ya shahara Da hayaniya Da Taratsi Da kuma kai harin Ta’addanci wa sahabban Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) da kuma magabata na kwarai irinsu bukhari muslim da sauransu. Shidai ba kafar baya bane wurin Ta’addanci acikin addinin musulunci, amma duk da wannan ta’addancin tasa ya ga cewa wa’innan ‘yan Tijjaniyya sunfishi har yaga ya dace Yayi musu raddi mai zafi. Masu sauraro sai kuyi hakuri Sabida acikin raddin tasa zakuga cewa yana kawo ayoyi da kurakurai kuma Ihu da taratsi tayi yawa awurin. Hakan ta samo nasaba ne kan abinda ya gine mabiyansa kan hayaniya da Ihu. Sannan kawo ayoyi da yakeyi da kurakurai ta samo asali ne kan rashin hadda da yake fama da ita kamar yadda shi ya fada da kansa acikin wasu karatuttukansa. Kada na cikaku da bayanai domin sauke wannan raddi DANNA NAN. Ayi sauraro lafiya wassalamu alaikum.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

20 responses to “Raddin Abduljabbar dan Taratsi Ga Mulhidan 'Yan Tijjaniyya”
  1. Nasiru Isa m Avatar

    A gaskiya bai kwautu kudunga kiran Abduljabbar da dantaratsiba .

  2. Yakubu Avatar
    Yakubu

    Bawan Allah Abdul Jabbar yafi karfin yadda kake sammani.Idan hujjah kakeso sai ka sameshi domin kuwa shi baya magana saiya kawo aya da hadisi ba irinna wasuba ba aya ba hadisi.domin shi kuwa duk inda wani yayi badaidaiba sai yagaya masa.

  3. nura zamani Avatar

    jahilai abduljabbar yafi karfinku

  4. Abdullahi Bichi Avatar
    Abdullahi Bichi

    Sala

    1. Abdullahi Bichi Avatar

      ASSalamu alaikum, ya yan uwa kada ku damu da duk sunan dazaa Kira mallam da shi wannan ba wani Abu bane Alamu ne na tabbatar da cewa Ana gan tafar ki na gaskia insha Allah.

  5. Labbani Avatar

    Assalamu alaikum
    dan allah inada tambaya in zan bude irin wannan sashen da zan rika sa karatu da lacchochi aciki da yaya Zan bude dan allah ku sanar dani ga sashena na facebook Labbani musa ko kuma nombata ta whatsap 08061184140 ko [email protected] ko [email protected]

    1. Labbanimusa Avatar
      Labbanimusa

      Naso nagoge yaqi ya zan yi

  6. Sa'ad Ibn Islam Avatar
    Sa’ad Ibn Islam

    Bai kamata kuyi wannan 6atanci ga AbdulJabbar ba. Kuyi kira ga addinin Allah, ba amfani da kalaman da zasu rika kawo rabuwar kan Musulmai ba, musamman a wannan lokacin da ake da matukar bukatar hadin kan Musulmai.

  7. muntaka121 Avatar

    Allah Yayiwa Malam Jagora

  8. muhammad kabir sk Avatar
    muhammad kabir sk

    abdul jabbaru bai san komai ba sai lakca da hayaniya da yima manzon allah karya da karyata gaskiya da karyar ilimi wai har yana hada kanshi da sheikh jafar wajen ilimi amma har yanzu ya kasa sanyawa shkh alkasim rana su zauna saidai kullun karyar ilimi da kwarewa amm yana tsoron a zauna da shi ayi muqabala

  9. kabiru adamu Avatar
    kabiru adamu

    Muganoku annabi ahlilbaiti ne bakwaso shiyasa kuke zagi malaman daria domin suke binkoyar warsa Allah yashiryeku

  10. kaseem Avatar
    kaseem

    alh ya hada kan musulmimi baki daya bijahi sayyidil khalqi ajama’in

  11. bello adamu Avatar
    bello adamu

    SHEIKH ABDULJABBAR YAYI RADDI NA ILIMI KUMA YA FI QARFIN WAHA’BIYA’WA

    1. Ramshat Avatar

      Jabberiya ko shi a
      kai jabberi kazo kanata iho dan gidan karibu ya ci mutuncin ubanka, ashe ba budadi karkamanta da irin cin mutuncin dakakewa magabta na kwarai. Kaga ramuwace kenan. Dan nasan wallahi ma,awuyya yafi nasuru

  12. Bashir lawal gero Avatar
    Bashir lawal gero

    ya Allah ka’azamu ayar nan ta ihdinal siradal mustaqim siradal lazina an amta alaihim gairul maglubi alaihim walallalin Amin, kahade kawunan mu Baku daya

  13. Ramshat Avatar

    Ajhilcin jabberi nasuru kabara ya wuce duk yadda kuke tinani. Amma ga dodon sanan acikin gidan ubansa gaskiya tayi halinta

  14. labba Avatar

    amma yanzu in munso muyi download ba yayuwa maiyasa hakan ne yakamata a gyra wannan matsalar

  15. labbani Musa Avatar

    wai mai
    yasa ko munso muyi download ba yayuwa maiyasa hakan ne yakamata a gyra wannan matsalar

  16. Allah kai jagoranci acikin al amuranmu ka tabbatardamu akan tafarki madaidaici

  17. Hassan Hassan Ahmad Avatar
    Hassan Hassan Ahmad

    Yakamata idan za’akira mutum da dan taratsi akawo inda yayi hakan domin mai sauraro ya fahimta.

Leave a Reply

Categories
Latest updates