RANAR SALLAH(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

Daukakar guri, da Daukakar
zamani, ayau dukkan alhazai,
suke, gabatar da, aiyuka, guda
biyar
1- Jifa, Sun jefi Babbar jamra, da
duwatsu bakwai- bakwai,
2- Sunyi aski, ko saisaye, mata sun
rage gashin kansu,
3- Sunyi yanka, musamman ga
masu, Tamattu’i da Qirani
4- Sunyi Dawafi, musamman ga
wadanda suka gaggauta
5- Sunyi Saayi,
Su kuwa Sauran Musulmin Duniya
wadanda ya wansu ya kai biliyon
daya da rabi, sunyi sallah masu
hali sunyi layya, an gabatar da
sallar idi, yau farin ciki ya hadu da
farin ciki, murna ta hadu da murna,
ko ina sai kabbara, da Hailalah, da
Tasbihi da Tahmidi kake ji, Ya
Allah ka amsa mana, Ka daukaka
musulunci da musulmi, ka
kaskanta kafurci da kufurai Amin

One response to “RANAR SALLAH(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)”
  1. John Avatar

    Info sangat menarik, sukses ya mas.. , Adrianne

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: