SAKO GA YAN LIWADI
Babbar musifa babban bala’i,
tashin hankali,tir, abin kaico, abin
kunya
a bin takaici, neman maza, abinda
dabbobi ma basayi, amma a sami
wasu matasa, wai har sun kafa
kungiya ta masu neman maza,
wanna. kawai ya isa musifa da
bala’i da halaka, a sami wannan
laifi yana yaduwa a cikin matasa,
mu duba yadda Allah taala ya yiwa
wannan kasa, da suke
liwadi aka ruguza su, sama ta
koma kasa,kasa ta koma sama,
amma ace wannan abin ya zama,
a cikin al’umma,
Luwadi yana jawowa mai yinsa
bala’i 30
Na daya: karancin muwafaka
Na biyu : gurbatar raayi
Na uku : gurbatar zuciya
Na hudu : toshewar basira
Na biyar : Jefa kiyayya da kyamar
mai yi a zuciyar bayin Allah
Na shida: yana haifar da dimuwa
Na bakwai : rashin amsa addua
Na takwas : shafe albarka
Na tara : tabewa
Na goma : zarabta da kaskanci
Na sha daya : rinjayen makiya
Na sha biyu : kuncin kirji
Na sha uku : bacin zuriya
Na sha hudu : mugayen abokai
Na sha biyar : zama cikin tsoro da
firgici
Na sha shida : kuncin rayuwa
Na sha bakwai : raunin jiki
Na sha takwas : mugun mafarki
Na sha tara : cututtuka marasa
magani
Na ashirin : kin jin dadin sauraren
Alkur’ani mai girma
Na ashirin da daya : gafala ga
ambaton Allah
Na ashirin da daya: mummunar
cikawa
Na ashirin da biyu : gushewar
ni’imah
Na ashirin da biyu : tabuwar
hankali
Na ashirin da uku : zubewar
mutunci
Na ashirin da hudu : dabi’ar daud
Na ashrin da biyar : gushewar
kunya
Na ashirin da shida : gushewar
kishi
Na ashirin da bakwai : kaskanci
Na ashirin da takwas : rinjayar
shedan
Na ashirin da tara : mala’iku zasu
gujeshi
Na talatin : hukuncin kisa ya hau
kansa
Magani:
1- Tuba da Nadama,
2- Hakuri daga sabon Allah
3-Canja abokai
4- Addua
5- Yawan Anbaton Allah
6- yawan karatun Alkur’ani mai
girma
7- karanta tarihin magabata
8- tunanin wuta da Aljannah
9- tsoran Mummmunar cikawa
10 – Yin aure, da wadatuwa da iyali
ta inda Allah ya halatta
Allah ya shiryi wadanda suka fada
wannan bala’i, ya tsare wadanda
basu fadaba. Amin.
Leave a Reply