Tafsirin Baqara Darasi Na 195
[Surat Al-Baqarah 233]Cigaba A Cikin Ayar :
( وَعَلَى الْمَوْلُودِ لَهُ رِزْقُهُنَّ وَكِسْوَتُهُنَّ بِالْمَعْرُوفِ ۚ لَا تُكَلَّفُ نَفْسٌ إِلَّا وُسْعَهَا ۚ لَا تُضَارَّ وَالِدَةٌ بِوَلَدِهَا وَلَا مَوْلُودٌ لَهُ بِوَلَدِهِ ۚ وَعَلَى الْوَارِثِ مِثْلُ ذَٰلِكَ ۗ )
HUKUNCE-HUKUNCEN SHAYARWA
- Shin Mutum yana iya zama Muharrami idan ya sha nonon mace da girmansa.
- Ra’ayin Shaikhul Islam Ibn Taimiyyah a cikin wannan mas’alar.
- Macen da aka saka ciyar da ita da tufatar da ita lada ne ga shayarwar da zata yi.
- Hikimar da ta sa ake
jingina ɗa ga Mahaifinsa. - Shayar da Yaro tana wajaba a kan dangin miji (magadansa) idan Mahaifi ya mutu.
- Babu inda Shari’ah ta tilastawa mutum nauyin da ba zai iya ba.
- Ma’anar kalmar “Al-mauludu lahuu”.
- Wajibcin uba ya ciyar da ɗansa bayan ya girma idan akwai larura.
- Da wacce dukiya ake ciyar da Yaro bayan Mahaifinsa ya rasu?
Leave a Reply