Weekly Tafseer By Dr. Sani Umar Majalisi na 195

Tafsirin Baqara Darasi Na 195

[Surat Al-Baqarah 233]

Cigaba A Cikin Ayar :

( وَعَلَى الْمَوْلُودِ لَهُ رِزْقُهُنَّ وَكِسْوَتُهُنَّ بِالْمَعْرُوفِ ۚ لَا تُكَلَّفُ نَفْسٌ إِلَّا وُسْعَهَا ۚ لَا تُضَارَّ وَالِدَةٌ بِوَلَدِهَا وَلَا مَوْلُودٌ لَهُ بِوَلَدِهِ ۚ وَعَلَى الْوَارِثِ مِثْلُ ذَٰلِكَ ۗ )

HUKUNCE-HUKUNCEN SHAYARWA

 • Shin Mutum yana iya zama Muharrami idan ya sha nonon mace da girmansa.
 • Ra’ayin Shaikhul Islam Ibn Taimiyyah a cikin wannan mas’alar.
 • Macen da aka saka ciyar da ita da tufatar da ita lada ne ga shayarwar da zata yi.
 • Hikimar da ta sa ake
  jingina ɗa ga Mahaifinsa.
 • Shayar da Yaro tana wajaba a kan dangin miji (magadansa) idan Mahaifi ya mutu.
 • Babu inda Shari’ah ta tilastawa mutum nauyin da ba zai iya ba.
 • Ma’anar kalmar “Al-mauludu lahuu”.
 • Wajibcin uba ya ciyar da ɗansa bayan ya girma idan akwai larura.
 • Da wacce dukiya ake ciyar da Yaro bayan Mahaifinsa ya rasu?
Download


Click Here to Support our work

One Comment

Leave a Reply

%d bloggers like this: