017 Fatawowin Rahama 2020 by Dr. Muhammad Sani Umar

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Annobar Korona (COVID-19)

Tambayoyi dake ciki:

  1. Hukuncin wanda ya kuduri niyyan musulunta amma kafin ya furta Musuluncin sai ya rasu.
  2. Hukuncin jinin da yake zuwa bayan mace ta gama al’adarta!
  3. Hukuncin fuskartar da dabba ta kalli alkibla yayin yankata!
  4. Hukuncin rubuta wasiyya!
  5. Hukuncin sallar matar da yaro ya yi bahaya a cikin kunzugu, yana goye a bayanta.
  6. Addu’ar da mutum zai yi domin samun haihuwa in Allah ya so.
  7. Yana da kyau mutum ya karanta waɗannan ayoyin bayan idar da sallah
    وَمَن يَتَّقِ ٱللَّهَ يَجْعَل لَّهُۥ مَخْرَجًا ……..
  8. Banbancin wankar haila da wankan janaba!
  9. Hukuncin mace mai leƙe ba tare da ɗankwali akan ta ba!
  10. Maganin wasuwasi!
  11. Shin haramun ne mutum ya kusanci matar shi alhali yaro yana kwance a kusa da su!
  12. Ƙarin bayani akan hadisin da ya ce wanda yayi sallar asuba yazauna yana addua har rana ta fito sannan yayi nafila- yana da ladan wanda yayi umra!
  13. Mace da mijinta ya sake ta saki biyu, sannan suka sake aure bayan shekara biyar ya saketa saki ɗaya- shin saki nawa ne yake kanta?
  14. Jan hankali ga mata masu ajiye azumi saboda ciyarwa ko shayarwa!
  15. Shin meyasa ake raira karatun Alfiyya.
  16. Wanda ya manta karatun sura, zai yi sujjadar Sahwu?
  17. Shin banda Shaiɗan akwai waɗanda Allah ya ba su jinkiri har zuwa lokacin da Allah ya so!
  18. Hukuncin aske gashi jiki bayan kwana 40!
  19. Yaya sallar wanda ya shiga jirgi goma na safe zuwa goma na dare!
  20. Hallacin ƙona takardun al-ƙur’ani!
  21. Matsayin Littafin Mukhatarul Hadithil Nabawi
  22. Gaskiya ne wanda zai yi zakka sai ya tattara dukiyansa hatta tsinke.
  23. Matsayin Musuluncin wanda ya yadda da dukkan rukunnan imani amma bai yarda da Annabi Muhammad (saw)!
  24. Mai mamu zai ce ko zai yi yayin da Ladan yake iƙama?
  25. Matsayin zama da Mijin da baya kulawa da Sallah

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates