Adadin Surorin da suka sauka a Makka da Madina

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambaya: Surori nawa ne aka sauƙar a Makkah? Sannan nawa aka sauƙar a Madina?

Amsa: Adadin Surori Makiyya guda Tamanin da biyar ne (85) Adadin Surorin Madaniyya kuma guda (29). A bisa tsaɓanin Riwaya

Allah shine mafi sani.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates