Tambaya: Surori nawa ne aka sauƙar a Makkah? Sannan nawa aka sauƙar a Madina?
Amsa: Adadin Surori Makiyya guda Tamanin da biyar ne (85) Adadin Surorin Madaniyya kuma guda (29). A bisa tsaɓanin Riwaya
Allah shine mafi sani.
Click Here to Support our work