Shimfida: Cigaba da Sharhin Hadithin Abdullahi dan Abbas – Koyarwar Annabi (saw) mai tsada ga Abdullahi dan Abbas (ra)
- Ya hallata yin Sallah da riga mai hoto?
- Banbancin tsakanin sadaqa da kyauta!
- Matsayin wanda ya gina gida a garinsu domin zuwa loto loto.
- Yaya mai jinin al’ada zata rama sallolin da suke tarayya a lokaci (misali azahar da la’asar ko maghriba da isha)
- Hukuncin wanda janaba ta same shi lokacin sanyi, sai yayi taimama saboda tsoron fitar lokacin Sallar asuba. Sannan bai tuna wanka ba har sai washegari da lokacin sallar asuba
- Idan wani daban (ba dan ko ‘yar mamaci ba) ya gabartar mishi da aikin alkhairi, kamar sadaqa zai riski mamacin?
- Idan mutum bai yi inkarin rukkunan musulunci amma baya aikata su- banda sallah da kalmar shahada- za a kafirta shi kai tsaye?
- Hukuncin arnen da ya kashe musulmi da gangan, sai daga baya ya shiga musulunci –
- Hukucin kama hannu yayin iqama
- Ingancin karanta fatiha da “dhira da lladhina…”
- Ya hallata manajan (“manager”) shago ya qara ma yaran shago albashi batare da sanin Chairman (mai shagon ba)
- Shawara ga macen da mijinta yake mu’amala da abokan banza!
- Jam’i tsakanin hadisin da ke hana namiji ko mace tayi wanka da ragowar ruwan mijinta da kuma hadisi da ke tabbatar da Annabi ya aikata haka
- Hallacin kasuwanci da kayyadaden riba
- Hukuncin hayaqi ko turare domin maganin mayu!
- Akwai karen da ya hallata a sayar?
- Hukuncin macen da shaidanu ke jima’i da ita amma bata ganin maniyi in ta tashi da safe
- Hukuncin mutum yayi qaryan yin sallah
- Iddar macen da aka saketa bayan ta haihu
- Hallacin cin ɓeran masar, kadangare, bera, mage, maciji, kwado
- Hukuncin sayan mage
- Hallacin dakatar da haihuwa saboda rashin kula da yara biyar din da ta haifa
- Ya tabbata ana karanta wadannan a adhkar din safe da yamma-
رضيت با الله ربًّا…، حسبي الله ..
Download
Leave a Reply