Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 1st February 2020

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida: Allah ya yarda da Sahabbai Annabi Muhammd (saw) -Tsokaci akan aya 18 & 19 na suratul – Hujrat


Tambayoyi dake ciki:

  1. Banbacin tsakanin “Mumini” da “Muhsini”
  2. Matakin da Mutum ya kamata ya ɗauka akan fanɗarrariyar matar shi?
  3. Ƙanin Miji zai iya shiga wajen matar wan sa kai tsaye?
  4. Ƙarin bayani akan faɗin Allah:
    …. وَمَن يَتَّقِ ٱللَّهَ يَجْعَل لَّهُۥ مَخْرَجًا
  5. Ya inganta mace da take saka ƙanan kaya, sannan bata rufe kanta aljanu za su shige ta?
  6. Matsayin wanda ya nemi yardar wadda ya ke so da aure kafin ya nemi iznin neman ta a wajen iyayenta
  7. Shin sai mace ta warware kitsonta yayin wankan tsarki?
  8. Matsayin duba Tauraron Mutum!
  9. Ya hallata Mace ta ɗebi abincin Miji ta siyar ta sayi kayan Miya?
  10. Hukuncin satar yaron da bai balaga ba.

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 1st February 2020”
  1. […] 1st February 2020 26th January 2020 25th January 2020 18th January 2020 11th January 2020 5th January 2020 4th January 2020 […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates