Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 30-November-2019

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida: Soyayyar Allah tana tattare da bin Annabi (saw) -tsokaci akan fadin Allah:

قل إن كنتم تحبون الله فاتبعوني يحببكم الله ويغفر لكم ذنوبكم والله غفور رحيم

Tambayoyi dake ciki:

  1. Hukuncin mace da jinin haila ya dauke mata da safe, sannan ya dawo da la’asar – (daga minti 17 zuwa minti 18).
  2. Hukuncin sana’ar birthday cake (daga minti 18 zuwa minti 24).
  3. Nasiha ga makwabci mai ciniki akan cinikin makwabicinsa (daga minti 24 zuwa minti 26)
  4. Shin mace za ta iya tilasta miji ya saketa (daga minti 27 zuwa minti 29)
  5. Shin khul’i ba saki bane? (Daga minti 30 zuwa minti 32)
  6. Ma’anar Ubangiji “wandara ne “ (Daga minti 32 zuwa minti 33).
  7. Ya hallata mutum ya tura hadisi a Whats app ba tare da Isnadi ko sunan rawi ba( daga minti 33 minti 35)
  8. Shin Attaura, Zabbura, Linjila maganar Allah ne (Daga minti 35 zuwa minti 39)
  9. Hukuncin kasuwancin da za a ce dukkan kustoma (customer) da ka kawo, kana da wani lada (Daga minti 39 zuwa minti 40)
  10. Hukuncin sanya hoto a daki (Daga minti 40 zuwa minti 44)
  11. Shin ana wanke kai (warware kitso a wankan janaba? (Daga minti 44 zuwa minti 45)
  12. Shin wanda yake aiki a wani gari batare da iyalan shi ba- zai yi qasaru duk lokacin da yaje duba iyalan shi? (Cikin minti 46)
  13. Shin mutumin da yake da mata biyu- zai iya ihsani ma wacce tafi kyautata masa akan dayan? (Cikin minti 47)
  14. Shin ana cire zakka ma kajin da ake kiwon su ake sayar da qwansu (Daga minti 48 zuwa minti 49)
  15. Hukuncin sayan kayan aure da kudin sadakin amarya (Daga minti 49 zuwa minti 50)
  16. Ya hallata wanda bayi da aure ya jagoranci daurin aure? (Daga minti 50 zuwa minti 51)
  17. Wanda ya riski karatun al-qunuti a sallar asuba- shin fatiha zai fara karantawa ko al-qunutin kai tsaye? ( Daga minti 51 zuwa minti 52)
  18. Qarin bayani akan hadisi- “ wanda ya sayar da gidan shi ko filinshi…” (Daga minti 52 zuwa qarshe).

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu 30-November-2019”
  1. […] Archive Fatawowin Rahama 30-11-2019 Fatawowin Rahama 24-11-2019 Fatawowin Rahama 23-11-2019 Fatawowin Rahama 16-11-2019 […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates