Fatawowin Rahma by Dr. Sani Umar 29-December-2019

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfida: Ba a biyyaya ga mahaluki cikin saɓon Allah


  1. Inganci da qaran bayani akan hadisin da ke cewa “ Mai karbar haraji ba zai shiga aljanna ba. Daga minti 19-29.
  2. Hallacin ko rashin hallacin “ auren wadda aka haifa ba ta hanyar aure ba” Daga minti 29-31.
  3. Shin gaskiya ne ba ya hallata sallar farilla da alolan da aka yi domin sallar nafila? Cikin minti 31.
  4. Mutumin Kano da yayi tafiya Jigawa lokacin sallar Azahar zai yi sallar qasaru idan ya isa Jigawa lokacin sallar azahar bai fita? Cikin minti 32.
  5. Halaccin aikin koyarwa ga mace mai shiga ta kamala . Daga minti 32-34
  6. Hallacin ko rashin hallacin yin sallar ga mazaunin qasar waje da ya ke zama tsawon shekara daya kafin ya zo gida Nigeria? Daga minti 34- 35
  7. Asalin suna “ Shamsu” Daga minti 35-36
  8. Mace da jinin al’adarta ya dauke bayan sallar azahar kafin sallar la’asar sannan ta jira har zuwa lokacin sallar Isha’ domin tabbatarwa. Shin wasu salloli zata rama? Daga minti 37 zuwa qarshe.

Download

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Fatawowin Rahma by Dr. Sani Umar 29-December-2019”
  1. […] Archive Fatawowin Rahama 28-12-2019 Fatawowin Rahama 29-12-2019 Fatawowin Rahama 22-12-2019 Fatawowin Rahama 21-12-2019 Fatawowin Rahama 15-12-2019 […]

Leave a Reply

Categories
Latest updates