- Ya hallata mutum ya ɗauke mahaifiyar sa da take aure a ƙauye zuwa inda yake zama a birni da izinin mijinta?
- Wanda ya karɓi aron kudi yayi noma amma abin da ya rage bayan ya biya bashi da bai isa yayi zakka ba- shikenan zakkar ta faɗi a kansa?
- Ya hallata ma’aikacin Kotu ya karɓi kuɗi da ake bayarwa in an raba gado ko wani abu makamancin haka?
- Menene ingancin maganar dake cikin littafin Ƙawaidi cewa duk wanda bai san ma’anar kalmar Shahada ba a cin yankansa, limancinsa da shaidarsa ba sa inganta?
- Hukuncin haɗiye kaki ga mai azumi?
- Ya hallata a ƙona Mushafin Al-ƙur’anin da ya lalace ko ya koɗe?
- Ya hallata amfani da Sabulu mai kumfa domin wankan tsarki/ibada?
- Ya hallata Miji ya umurci matarsa ta je gida ta huta in sun samu saɓani?
- Idan matar mutum ta yi tafiya a kwanar ta dole sai Mijinta ya cigaba da kwana a ɗakinta ko da yana da wata mata ba zai iya zuwa mata ba?
- Ya hallata mutum ya cigaba da yi wa mutane sallama ko da suna amsa masa da ‘ Yawwa’
- Idan makwabci yana cutuwa da makwabci saboda gidan kaji da yayi – makwabci dake cutuwa yana da wani haƙƙi?
- Ya inganta karanta Suratul Mulk kafin mutum ya kwanta bacci?
- Ya hallata idan mutum ya gama kiran sallah ba wutar lantarki sai aka dawo da wutar zai iya sake kiran sallah da lasfika !
- Menene hukuncin mutum mai zubar da ciki?
- Ya hallata likita ya yi Inshora a ƙasar da ake ɗaurawa likitoci alhakin biyar diyya ga marasa lafiya da suka rasa rayukansu sobada wani sakaci!
- Mutum zai iya zuwa kan ƙabari yayi Sallah ga wanda aka binne idan bayanan lokacin da aka yi masa sallar Jana’iza?
- Mutum zai iya kashe kyanwa da take masa ɓarna?
- Mutum zai iya sallar dare yana sunkuyawa yana ɗauka da ajiye Al-ƙur’ani?
- Ya hallata mutum ya tafi wata ƙasa wata shida ba tare da iyalansa ba?
- Ya hallata Liman yayi magana yana tsaka da Sallah in yana kokwonto sallar ta cika ko bata cika ba?
- Ya hallata mutum ya ƙi Rera karatu a Sallah saboda gudun riya!
- Shin akwai hujjar da ke nuna ajiye Al-ƙur’ani a ƙasa rashin girmama Al-ƙur’ani ne?
- Ya hallata mutum ya gina rijiya domin ladan ya riski iyayensa da sauran ‘yan uwansa da suka mutu!
- Idan mutum ya mutu yana zuwa wajen boka za a iya cin gadonsa?
Download
Leave a Reply