Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo 03 September 2022

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Allah ya Karrama Bani Adam

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki:

1. Dabbonin da Annabi ﷺ ya hana a yi koyi da su yayin Sallah?

2. Ɗaliban da suka rasa sallar Jumu’a a massalacin da ke kusa da su za su iya Sallar Azahar?

3. Wanda alwalarsa ta warware yana sahun gaba a Sallar Jumu’a zai iya ƙetare sahu ya je ya sake alwala ya dawo sahunsa?

4. Ya hallata mutum ya bi sallar Jumu’a daga gida?

5. Hukuncin wanda ya yi sata ma ‘yan’uwansa sannan ya yi madams, ya nemi su gafarta masa a dunkule ta hanyar rubuta musu wasiƙa ba tare da ya faɗi laifin da ya yi musu ba!

6. Ya hallata mutum ya ba da ‘Project’ ɗin wani ma wasu su yi aiki da shi!

7. Ya hallata aske gashin ƙafa ko hannu?

8. Ya hallata cire wani ɓangaren jikin gawa domin yin amfani da shi ga mai rai?

9. Ya hallata karanta ayoyi na 3-5 na Suratul Mudassir ga mai yawan mafarkin waje mai datti!

10. Ya inganta Annabi ﷺ ya hana tsayuwa domin girmama wani?

11. Shin matar da ta yi yaji bata tare da mijinta tsawon shekaru za ta yi masa takaba, kuma tana da gadonsa idan ya mutu?

12. Hukuncin sakin mace kafin ta tare!

13. Hukuncin mijin da ba ya fesa turare a gida sai ya shiga mota!

14. Hukuncin Miji ya bawa matarsa izinin fita sannan ya janye izinin daga baya?

Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates