- Yaya matsayin kyautata mu’amala ga Makoci mai sayar da giya!
- Hukuncin mutum ya sayar da kwangila (contract) da ya samu!
- Ya hallata mutum ya kauracewa ɗan uwansa da yake zaton ya na masa hassada.
- Ya hallata mutum ya sanar da matarsa, ya ga wadda yake so ya aura, ta taya shi da addua.!
- Idan Miji ya ba wa Matarsa kuɗin mota ta yi tafiya, dole ne sai ya ba Matarsa da take gida kuɗin mota duk da ita ba ta yi tafiya ba?
- Hukuncin mai mata uku in an tambaye shi sai ya ce Matan sa biyu ne!
- Idan mai saya ya saya abu bai gama biyar kuɗi abin da ya saya ba – in ba su sake haduwa da mai sayarwa ba- yaya zai yi da kuɗin?
- In mutum ya ɗauki kuɗin wani- ya ya zai mayar masa?
- Ya inganta in mutum ya tashi daga bacci ya wanke hannunsa sau uku, ya shaƙa ruwa ya face domin Shaiɗanin da ke tare da mutum ya na kwana a karan hancin mutum?
- Direba da ya kaɗe mutane 10 (musulmi da wanda ba musulmi) ya ya kaffara za ta kasance?
- Matafiyi in ya yi Sallar Asuba a gida ya zauna in da ya yi Sallah har rana ta fito ya yi Sallah raka’a biyu – zai samu ladan da Falalar wanda ya yi irin wannan ibada a Massalaci?
- Nasiha ga mai yawan kasala duk lokacin da zai yi sallah!
- Mutum zai iya faɗar buƙatunsa da Hausa a Sujjada?
- Matsayin Ibadar matar aure da ta ɗauki shekaru ba ta iya wankan janaba!
- Idan mutum yana azumi irin na Annabi Dawud zai iya hutawa sannan ya cigaba?
- Ya hallata a binciki yadda Mutum yake samun kuɗinsa kafin a ba shi aure!
- Ya hallata a hukunta ma’aikaci ta hanyar jinkirta albashin sa?
- Hukuncin yaran da suka kai shekara 17 basa yin Sallah da Azumi- yaya za su tuba?
Download
Leave a Reply