- Ƙarin haske game da hadisin da ya hana yin wanka da ruwan da miji ko mata ta bari da kuma hadisin da Annabi ﷺ ya yi wanka da sauran ruwan da Maimuna (ra) bari.
- Shin Annabi ﷺ ya ce duk wanda yake surutu lokacin da ake kiran Sallah ba zai iya furta kalmar shahada idan ya zo mutuwa ba?
- Da yin addua a cikin Sujjada da ɗaga hannun yayin addua – wanne ya fi?
- Wai ba a roƙon Allah (addua) a ciki – ko bayan Sallar Farilla?
- Hukuncin wanda fitsari yake ɗigar masa bayan ya ɗauki duk matakin da ya wajaba ya ɗauka!
- Akwai hadisi da ya ke nuna haɗa Sallar Azahar da La’asar ?
- Shin akwai adduar da mutum zai yi yayi bacci?
- Mai yasa ake alaƙanta Suratu Yasiin da asiri ko tsibbace- tsibbacce!
- Ya hallata Musulmi ya je janaizar Kirista?
- Hukuncin rantsuwa akan ƙarya!
- Wanda yake da ciwo a gabar da ake alwala, ya ya zai yi in ya zo yin alwala?
- Hukuncin dillanci?
- Ya hallata a biya mutum bashi da dukiyar haram?
- Ya inganta haɗa Shafa’i da Wutri a tahiya guda ba tare da an raba su ba?
- Yaya Liman zai yi in Mamu suka masa ishara da yayi Rafkanwa amma shi ya na da yaƙini bai yi ba!
- Akwai banbancin lada tsakanin wanda ya yanka Rago da wanda ya yanka Tunkiya in anyi masa haihuwa?
- Hukuncin cin ɗanyen naman da aka hallata ci!
- Wanda ya yi Bakancen yin wani aiki alheri kafin ya balaga!
- Ya hallata Musulmi ya yi aikin Otel (“hotel”)?
- Akwai Zakka a motar Haya da kuɗin ta ya kai nisabin Zakka?
- Menene ingancin cewa zumunci ya haɗa da duk wanda aka haɗu da shi a Kaka na huɗu?
- Shin mutum zai iya neman adduar iyayensa?
- Mutum zai iya ƙin taimakawa ‘yan uwansa da su ka ƙi taimaka masa lokacin da yake cikin buqata
Download
Leave a Reply