Shimfiɗa – Biɗar Soyayyar Allah
Tambayoyi da Amsoshi
- Sharaɗin da ma’aurata suka yi kafin ɗaura aure!
- Shin Allah yana tsinkaye da lafazi da bawa yake yi yayin yin addua?
- Mutum in aiki yana aiki da ba ya samun daman zuwa makaranta zai iya wadatuwa da sauraren karatu awa ɗaya kafin ya kwanta?
- Ya hallata mutane goma su yi adashe domin zuwa aikin Hajji?
- Ya hallata mutum ya rinƙa fatan ina ma Allah bai hallice shi mutum ba saboda tsoron Allah?
- Mutum da ya fitar da zakka sai daga baya aka bi ya shi bashin da ya ke bi, zai fitar wa wannan bashin da aka bi ya shi zakka?
- Dole ne mutumin da ya fitar da zakka ya fadawa wanda zai bawa kuɗin zakka ne?
- Shin haɗako wajen noma yana da tasiri wajen fitar da Zakkar abin da aka noma?
- Hukuncin kwana da fitila a kunne.
- Ya hallata mutane su yi jam’i bayan an kira Sallah saboda jinkirin zuwan Liman?
- In za a haɗa Sallah dole duka Mamu su bi Liman?
- Menene ingancin ‘ Salatu Tauba’?.
- Ya hallata mutum ya nemi su yi raba dai- dai da mutane da ya tura account numbansu don samun wani tallafi?
- Ya hallata shugaba ya bawa ma’aikacin da yake da himma kyauta ta mussaman daga kuɗin ma’aikata?
Download
Leave a Reply