- Ya hallata Makaniki ya sayi kayan gyaran mota da aka kawo masa gyara da bashi, ya ƙara riba a kai da zai karɓa a wajen mai mota!
- Hukuncin mutane su haɗu su sauke Al-ƙur’ani!
- Idan mutum yayi Umra kwana nawa zai yi kafin ya sake wata Umra?
- Ƙarin bayani akan kyautar da ake baiwa ma’aikata !
- Mai sanar POS zai iya karɓar kuɗin kyauta daga Banki?
- Mutum zai iya kiran kansa da suna Uthman bin Affan?
- Ya hallata mutum yayi Ƙiyamul Layli riƙe da Waya maimakon Mushaf?
- Ya inganta cewa Annabi ya hana yawan taje kai ko gemu?
- Mutum zai iya bibiyar mai karatun Al-ƙur’ani?
- Ya hallata mutum yayi ƙarya yace yana son mace domin ta daina wani laifi da take yi?
- Hukuncin cin naman kwaɗo!
- Me yasa in Liman ya yi sallama yake juyowa ya fuskanci mamu?
- Direba da yayi hatsari da fasinja ya mutu bayan kwana hudu – zai yi azumin kaffara?
- Mutum mai mata uku- biyu suna zaune a wani gari, ɗayar yana tare da ita a garin da yake aiki- idan ya je garin da sauran mata suke zai raba musu kwana har da matarsa da yake zaune da ita inda yake aiki?
- Miji in ya siyawa amarya mota bai sayiwa uwargida ba- yayi rashin adalci?
- Idan mace tana idda sai jini na uku ya zo mata da wani launi na daban kuma kwana ɗaya kawai – ta kammala iddarta?
- Mace ta da ta zubar da ciki saboda lalura – yaya jinin bikinta zai kasance?
- Hukuncin mata ta kauracewa mijinta saboda tana fushi da shi!
- Ya ya matsayin mutum yayi amfani da takardar karatun wani domin yin jarabawar samun scholarship su biyu su raba kudin scholarship?
- Shin ana zakkar kuɗin da ya shekara ne ko duka kudin da yake hannu lokacin fitar da zakka?
- Shin ana samun ladan sadaƙa gwargwadon abin da mutum ya bayar?
- Mai kula da gonar kaji da ake biyansa zai iya siyawa kansa kashin kaji a farashin Kasuwa sannan ya sa riba akai!
- Ya hallata raba kayan da mamaci ya bari na abinci?
- Ya inganta in Annabi ﷺ zai fara cin abinci ya kan fara da nama ko wani kayan daɗi?
- Akwai nassi da yake nuna duk wanda yake wanka inda yake bawali zai kama da cutar waswasi?
- Akwai kaffara ga wanda yayi rantsuwa a zuciyar sa?
Download
Leave a Reply