Shimfiɗa : Rinjaye da Yaɗuwar Addinin Allah Ko da Kafirai Ba sa so!
Tambayoyi da Amsoshi:
- Mace za ta iya aure a gaban Alƙali ba da izinin walliyanta ba?
- Hukuncin Miji ya rinƙa wulaƙanta matar da ya aura saboda ta wulaƙan ta shi lokacin da yake neman auren ta.
- Menene hukuncin mace da ta yarda zata aure wani amma sai ta ga wani wanda ya fi wadda ta fara amince masa!
- In Macen da iyayenta suka tilasta mata Auren wani, amma ta kasa ba shi haƙƙin sa na aure, za ta iya neman saki?
- Hukuncin Sallar wanda wandonsa yake da tsaga ko wanda ya sa singileti!
- Dole sai an matse sahu a Sallar gawa?
- Gaskiya ne duk a alwalar da aka yi ba da niyyar sallah ba ba za a iya Sallah da ita ba?
- Yaya matsayin mai sallah ko azumi da cikin Ibadar sai ya kudurta a zuciyar ya fasa?
- Yaya matsayin ma su tayar da iƙama kafin Liman ya daidata a sahu!
- Yaya matsayin direbobi da suke ƙasaru in sun dawo gida in da iyalin su suke?
- Yaya matsayin sakin Hannu ko daurawa in mutum ya yi kabbarar Harama!
- Mai yin Sallah a zaune zai fara zai yi kabbarar Harama a zaune ne ko sai ya yi raka’ar farko a tsaye kafin ya cigaba da Sallar a zaune?
- Hukuncin wanda ya bayyana wani ɓangaren karatu a Sallar da ake asirta karatu!
- In mutun zai yi Sallar dare da matarsa, za su iya yin jam’i?
Download
Leave a Reply