Shimfida: Girgizan ƙasa da Allah ya Jarrabi Kudancin Turkiya da Arewacin Siriya
Tambayoyi da Amsoshi:
- Yadda jami’an zabe zai yi in an tilasta mishi sayar da akwatin zaɓe!
- Matsayin kyautar da ‘yan takara suke bawa jami’an zaɓe!
- In mutum zai yiwa Iyayen sadaƙa dole sai mutum ya faɗawa wanda zai bada sadaƙar cewa iyayensa ya yiwa?
- Mutum zai iya kiran mahaifiyar sa da sunanta in ya haɗa da laƙabin ‘ Anty wance’?
- Ya ya hukuncin wanda ya sa guba a abinci wani ya ci ya mutu?
- Yaya hallacin gwamnati da banki su gina gida su ɗaurawa ma’aikata Riba su biya a shekarun aikinsu?
- In mutum ya je shan mai, ya
shiga to ƙofar alfarma – ya na da laifi saboda ya tsallake layi? - Hukuncin shafa akan safa tsawon yini da darensa?
- Mace za ta ci gadon mijin da ya sake ta saki uku alhali ba ta gama iddar sakin ba?
- Yaushe lissafin iddar mace da aka saki yake farawa- lokacin da ta sami labarin sakin ko lokacin da mijin yayi sakin?
- Ya hallata ‘committee’ Massalaci da ke kula da makarantu su yafe wa mai kula da kuɗin da aka tara, ya yi amfani da kuɗin?
- In mutun ya yi tawassali da wani aikin alheri sannan ya samu biyan buƙata, zai samu wannan ladan aikin alherin?
- Masoya za su iya aure ba tare da yardar mahaifiyar saurayin ba!
- Yaya matsayin Sallar mamu in liman ya tuna bashi da tsarki a raka’ar ƙarshe.
Leave a Reply