Shimfiɗa: Kiyaye Amanar Dukiyar Al’uma
Tambayoyi da Amsoshi –
- Akwai bashi tsakanin iyaye da ‘ya’ya?
- Miji mai mata biyu zai iya siyawa ɗaya ragon Layya, ya ƙi siyawa ɗayar saboda ɗanta yana siya mata?
- Hukuncin dukiyar da aka tsinta
- Shin rayukan mamata sukan haɗu har su yi hirar duniya?
- Ya hallata mata su yiwa mamaci Sallar Jana’iza?
- Hukuncin wanda ya ɗago daga Ruku’u ya zarce zuwa Sujjada ba tare da ya ce ‘Rabbana wa lakal hamdu’
- Hukuncin miji da mata su yi Sallah akan Sallaya ɗaya? Kuma zai iya fara Sallah daga baya ta zo to ta bishi?
- Hukuncin Limami mai tsawaita Sallar Asuba ba tare da la’akari da gajiyayyun da suke bin sa ba!
- Wanda yake Salatin Annabi ﷺ saboda yana da buƙata, in ya samu biyan buƙatar zai kuma samu ladan yin salatin
Leave a Reply