Shimfiɗa: Allah Ya hore ma Ɗan’adam abinda yake sama da ƙasa!
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki –
- Mace za ta iya ɗiban abincin gidan mijinta ta bawa mahaifiyarta?
- Bambancin Istighfari da Tuba
- Hukuncin Sallar Gaib ga wanda an masa Sallah a inda ya mutu!
- Za a iya taya mutum azumin bakance?
- Yiwa jariri aski a rana ta bakwai; sadaƙa da kuɗi daidai nauyin gashinsa; tauna dabino a sa bakin jariri- sunna ne?
- Miji mai nusar da ƙaramar matarsa (amarya) ta rinƙa irin abinda uwargidarsa take masa!
- Irin zargin da yake lalata aure!
- Hukuncin sakin mace tana jinin Biqi
- Ya hallata ma’akaciya ta ci albashin da bata canceshi ba saboda wani haƙƙi da take bi wanda ta cire tsammamin za iya biyan ta?
- Ya inganta Annabi ﷺ da yatsu uku yake cin abinci!
- Menene hallacin zuba gero ko dawa akan ƙabari domin in tsuntsaye sun ci mamacin ya samu lada!
Leave a Reply