Tambayoyi da Amsoshi:
- Ya hallata a yi ma musulmi dashen gaɓar jikin wanda ba musulmi ba?
- Mutane biyu da su ka yi noma, za su fitar da Zakka ma abinda suka samu kafin su raba?
- Wanda yake da Janaba lokacin Sallar Jumu’a, in ya wankan Janaban, ya wadatar da wankan Jumu’a?
- Ya hallata a sanar da miji cewa matarsa tana cin amanarsa!
- In ana ruwan sama ba a karatun Al-Ƙur’ani?
- Mace da ta mutu wajen haihuwa da cikin shege, za ta shiga cikin wanda suku yi shahada?
- Menene matsayin mutuwar fuja’a?
- Mace mai lalurar ciki za ta iya Sallah a zaune?
- Yin Basmallah kafin fara fara karatun Surah, wajibi ne?
- In mutum zai yi aure dole sai ya sanar da mahaifinsa?
- Barin aiki domin mutane rĩya ne?
- Wanda ya makara zai iya Sallar Raka’atanil Fajr kafin yin Sallar Asuba.
Leave a Reply