Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 19 November 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Faɗar Annabi ﷺ “ Sadaƙa bata tawaye dukiya, Allah ba ya ƙara ma bawansa komai ta hanyar afuwa sai Izza, babu wanda zai yi tawali’u domin Allah face Allah ya ɗaukaka shi”

Tambayoyi da Amsoshi-

  1. Idan magidanci ya ba da aikin yin kayan ɗakın ‘yarsa sai ya rasu kafin a gama aikin, shin kudin zai koma cikin kayan gado?
  2. Shin ɗa zai iya neman a biya shi kuɗin da ya gina gidan da mahaifinsa da iyalansa suka zauna a ciki – kafin rabon gado?
  3. Hukuncin bin salla jam’i daga nesa ?
  4. Hukuncin wanda ya yi abu a ɓoye amma ya ke ji kamar ba don Allah ya yi ba!
  5. Hukuncin liman ya riƙe lasifika da hannun dama sannan ya ɗaura hannun hagu akan kirjinsa?
  6. Hukuncin sayarwa da ƙasashen da ba ma musulmi ba Fatun Dabbobi
  7. Hukuncin wanda bai san yawan adadin azumin da ya sha ba?
  8. Wanda ya yi Rafkanwa ya ƙara raka’a alhali ya samu dukkan salla da liman – mai zai yi?
  9. Hukuncin mace ta haɗa sallar magriba da Isha’i!
  10. Ana yin addu’ar bacci a baccin rana?
  11. Wanda bai samu in da zai yi wankan janaba ba, zai iya taimama don ka da salla ta wuce shi?
  12. Wanda ya samu raka’a biyu da limam sai ya yi sallama da liman da Rafkanwa- ya ya zai yi?
  13. Hukuncin kuɗin (albashi) da aka biya mamaci bayan rasuwarsa!
  14. Za a iya yiwa Mutum sadaƙa in ana jin tsoron in an fada masa cutarsa aka yi ba za a zauna lafiya ba?
  15. Hukuncin uba ya hana ‘yarsa komawa in miji ya dawo da ita?
  16. Ƙarin haske kan hadisin da ya yi bayani na’ukan Alƙalai uku!
  17. Faɗar Astagfifullah wa atubu iaiHi ko Astaghfirullah wa atubu ilaiKa – wanne ya fi?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates